Tijaniyyah Online Forum

Tijaniyyah Online Forum Muslims concern and others

MUNA KIRA GA SENATE COMMITTEE Bayero University, Kano, Nigeria gareku  ku bincika wannan fannin M Sani  Rijiyar Lemo kar...
17/03/2025

MUNA KIRA GA SENATE COMMITTEE Bayero University, Kano, Nigeria gareku ku bincika wannan fannin M Sani Rijiyar Lemo karatu yayi a Madina ko dakon Aqeedar Wahabiyawa Ku sake bitan kwakwalwarsa ba takardu ba

Bayero University Kano Senate Committee Ku binciki abunda da yayi a Madina da kyau karatu yayi ko Aqeeda ya dauko wannan...
17/03/2025

Bayero University Kano Senate Committee Ku binciki abunda da yayi a Madina da kyau karatu yayi ko Aqeeda ya dauko wannan fannin ku ne Academicians

MUNA KIRA GA SENATE COMMITTEE Bayero University Kano DA TA SOKE MATSAYIN DOCTORSHIP DIN Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo
Bayero University KANO jami'a ce da take da dumbin tarihi da bin diddigi kafin dalibi ya kai ga matakin zama Dr. Mallamansu kwararru ne kuma gogaggu a fannin Ilimi .
Muna kiran gaggawa ma Senate Committee da su dawo da Sani Rijiyar Lemo gabansu ya sake defence a gabansu, domin bai fahimci mas'alar Yan Secondary a fannin Usul Hadith ba, to ta yaya ya zama Dr? wai a hakan ana shirin bashi Prof!
Lallai qimar Makarantar BUK zai zube a idon masana a fadin duniya idan ta cigaba da kyankyasar irinsu Mal Sani Rijiyar Lemo
Ana maganar amanar Ilimi ne ba Aqeeda ba.
Daga karshe muna jawo hankalin jama'a da su bar tsoma baki a ciki n abinda basu da saninsa.
Sanarwa;
Daga
Mal Abubakar Ibrahim Secretary
Muslim Tijjaniyyah Forum
16/03/2025

SANARWA ZUWA GA JAMI'AN TSAROKunsan dai babu wani shugaba da zai fito ya fuskanci Yan uwanku Yan zanga zangar lumana,  K...
18/07/2024

SANARWA ZUWA GA JAMI'AN TSARO
Kunsan dai babu wani shugaba da zai fito ya fuskanci Yan uwanku Yan zanga zangar lumana, Ku zasu turo, don haka muna baku shawara kada kuyi amfani da karfin iko akan yan Kasa domin wallahi zaku jefa kanku da iyalanku cikin hatsari !
Karku manta tare daku muke shan wahala a kasar nan.

Maimakon magana akan halasci ko haramcin ZANGA-ZANGA Ku shagala da kiraye-kirayen Gobnati ta yiwa matasan nan abinda suk...
14/07/2024

Maimakon magana akan halasci ko haramcin ZANGA-ZANGA Ku shagala da kiraye-kirayen Gobnati ta yiwa matasan nan abinda suke buqata kafin ranar da zasu fito !
Bana goyon bayan ZALUNCI kuma bani goyon bayan Zanga Zanga domin bani da ikon sa su ko na hanasu

Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) Muna Gdy Matuqa ALLAH Yasaka Muku Da Alkhairinsa 🙏👏🤲🥰

MAULANA SHARIF IBRAHIM SALEH DA SAURAN SHUWAGABANNI Maulana Sharif Sheikh Ibrahim Saleh CON Radiyallahu Anhu shuwagabann...
08/07/2024

MAULANA SHARIF IBRAHIM SALEH DA SAURAN SHUWAGABANNI

Maulana Sharif Sheikh Ibrahim Saleh CON Radiyallahu Anhu shuwagabanni suna matuqar girmamashi sabida baya tsoma bakinsa a cikin lamurransu illa idan yaga abinda ya kamata su yi/gyara ya kanyi masu magana ta hanyar da zasu saurareshi ba dole sai ni da kai mun sani ba ballantana Yan Social Media

Haka zalika "ya"yansa suma basa shiga cikin kowani irin lamari face sai na Ilimi da Ilmantar da alumma
Mun tabbata hanyarsa babu son Zuciya
ALLAH ya bamu ikon koyi dashi jagora abin alfaharinmu

ALLAH ya kara masa lafiya da kusanci da Sayyiduna RasululLahi SalLalLahu Alaihi Wa Alihi Wasallam

KARKABARI YA DAMEKAIdan wani yace maka bai yarda da Jawahirul Ma'ani ba, kace dashi wasu ma basu yarda da Alqur'ani baId...
05/07/2024

KARKABARI YA DAMEKA
Idan wani yace maka bai yarda da Jawahirul Ma'ani ba, kace dashi wasu ma basu yarda da Alqur'ani ba

Idan bai yarda da Shehu Tijjani ba wasu ma basu yarda da Annabi Muhammad ba Sallallahu Alaaihi Wa Alihi Wasallam

Fassara Jawahirul Ma'ani ba tare da kasan fannin ba , kamar fassara Qurani ne a wajen Orientalists (Mustashrikun) suna fassara bakin ne saidai basu fahimci ma'anar sa ba
Haka fassarar Diwani da sauran littafan Sufaye wadanda su kadai s**a san symbols dinsu wato (Rumus)

Duk Musulmi nagari a lokacin da ake kyamatarsa shi kuma a lokacin imaninsa zai ta karuwa sabida rikonsa da Addininsa,haka shima Batijjane mai cikakken Ikhlasi kullum ana nuna kiyayya ga Shehu son Shehu Radiyallahu Anhu nata Karuwa a zuciyarsa sabida yasan tafarkinsa itace hanyar Allah mai bullewa

Ya Allah ka sa Shehu yayi riko da hannunmu ya kaimu fadar AnnabinKA Muhammad Sallallahu Alaaihi Wa Alihi Wasallam

ALLAH YASA YA ZAMA ALHERI GA KANAWA, NIGERIA, AFRICA DA DUNIYA BAKI DAYA MUNA TAYA MURNA
23/05/2024

ALLAH YASA YA ZAMA ALHERI GA KANAWA, NIGERIA, AFRICA DA DUNIYA BAKI DAYA MUNA TAYA MURNA

Babban Mallamin Addinin Musulunci, babban masanin tattalin arzikin duniya,babban Khalifan Tijaniyyah a Nigeria, Sarkin Kano 14, babba cikin masu arziki a Nahiyar Africa, wallahi duniya ce take alfahari da Illiminsa ba Musulmai kadai ba, ba yan Nigeria kadai ba , muma muna alfahari dashi ya Allah ka qara masa lafiya da girma da daukaka ya cika masa muradinsa.

Khalifah Sheikh Muhammadu Sunusi 11

Mining yana cikin aiyukan Wasa'il, ba Maƙasid ba.Zai iya zama Halal ko Haram gwargwadon abubuwan da ke tattare dashi, da...
22/05/2024

Mining yana cikin aiyukan Wasa'il, ba Maƙasid ba.
Zai iya zama Halal ko Haram gwargwadon abubuwan da ke tattare dashi, da abinda zai kai zuwa gareshi.

Koda yake ya saɓa da hanyoyin, da Musulunci ya tsara na neman kudi, amma ba za a, iya cewa Haramun bane yanke.

Sai dai, ina baiwa Matasa shawara, su shagalta da nagartattun hanyoyi masu amfani, cikin ginin Addini da Rayuwa wajen neman kudinsu.

_Maulana Prof. Ibrahim Maqari ( R. T.A ) ✍️ 🙏❤️‍🔥👏
Jagoran fita kunya ALLAH Yaqara Muku Lfy Da Nisan Kwana 🤲 Ameen ya hayyu ya Qayyum 🤲🙏

27/04/2024

Ba Adalci bane ka tuhumeni da bidi'a ba Adalci bane na tuhumeka da qiyayyar Manzon Allah Sallallahu Alaaihi Wa Alihi Wasallam

Bamu yarda da hana Wazifa da Zikirin Jumuah a makarantu baGobnatin kasa ta gaggauta shawo kan wannan matsalar da aka kwa...
22/04/2024

Bamu yarda da hana Wazifa da Zikirin Jumuah a makarantu ba
Gobnatin kasa ta gaggauta shawo kan wannan matsalar da aka kwashe shekara da shekaru yana faruwa don samun zaman lafiya da yin adalci a tsakanin al'umma.

AlhamduLILLAH Sheikh Prof. Ibrahim Maqari tare da Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi
14/04/2024

AlhamduLILLAH
Sheikh Prof. Ibrahim Maqari tare da Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi

14/04/2024

Address

No. 45 AMADU PAKACI Road, NASARAWA
Nasarawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijaniyyah Online Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tijaniyyah Online Forum:

Share