
24/05/2024
LIVE FROM JOS, 16/11/1445H, 24/5/2024M,
WA"AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA"AH NA YAN TAYA JOS NIGERIA,
Fadilatul Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir Shugaban Malamai na kasa da kasa tare da Hafiz Ibrahim Abdulkareem suna gabatar da Wa"azin Juma"ah a Masallacin Juma"ah na yan Taya Jos, Allah ya Saka da Alkairi Ameen,