
31/07/2025
________CUTAR INFECTION...!
Cutace Da Ta kasu Kashi_Kashi. Alamar Jin Kaiƙayi Itama Infection Ce, Alamar Zafin Fitsari, Cutace Itama Mai Zaman Kanta Akar Ƙashin Infection.
____Alamar Ciwon Mara, Cutace Mai Zaman Kanta, Wanda Kuma Duk Suna kar Ƙashin Ciwon Infection.
........Shi Ciwon Infection! Yakan Rabu Izu Kashi Kusan 50 Saboda Yana Da Faɗin Gaske. Saboda Likitoci Su Sassautawa Marassa Lafiya Fashimtar Ma'anar Sanin Abin Da Yake Damunsu Tasa Mafi Yawa Daga Cikin Likitoci Suke Kiran Mafi Yawan Cututtuka Da Ciwon Infection.

.....Kamar Yanda Mu Masu Maganin Gargajiya Muke Ƙiran Kowanne Kalar Ciwon Infection Da Ciwon Sanyi Haka Mafi Yawa Suke Kiran Cututtuka Da Sunan Ciwon Infection.
________INFECTION: (TANADA ALAƘA DA CUTUTTUKAN BACTERIA 🦠. ITA KUMA BACTERIA HALITTACE WACCA TAKE RAYUWA MAI ZAMAN KANTA AMMA A MAFI YAWANCIN LOKUTA IDAN KWAYAR HALITTA TA BACTERIA TA FAƊA CIKIN ABINCI KO IDAN ANYI BAYI BA'A WANKE HANNUBA AKACI ABINCI TO CUTA ZATA SHIGA JIKI WACCA KUMA CUTAR TAKAN IYA AMSA SUNA INFECTIONS.)

Cutar infection Wacca Ake Ƙira Da Suna Bacterial Infection Tana Nufin Cututtuka Wanda Kwayoyin Bacteria Take Haifarwa Kuma Suna Sanya Alamu Kamar Haka.....!
1-Zafin Fitsari.
2-Kaiƙayin Gaba.
3-Kurajen Gaba.
4-Salewar Gaba.
5-Zafin Kan Azzakari.
Waƴannan Duk Infection Ne Kuma Suna Baiyana Ga Mutun Mai Matsalar Infection. Cibiyarmu Ta Alhikmah Tayi Nasara Wajen Magance Matsalar Infection Kuma Da Yardar Allah Ana Amfani Da Maganin Kuma Asamu Warke.

. Duk Mai Buƙatar Magani
_____________'GSM'____________
-08131631000
-08102888888
-09076779927
Don Neman Ƙarin Bayani (08131542996) Kaɗai. Rubutu Daga Ni Naku C.E.O Abdullahi Al Hikimah . .