Daily News Hausa

Daily News Hausa Online News

23/12/2023

Kotun koli ta dauki hanyar raba gardama tsakanin Gawuna da Abba

Da Duminsa: An k**a wani matukin jirgi mai saukar ungulu da ke bai wa ‘yan fashi mak**ai a Jihar Niger.Asirin wani matuk...
27/08/2023

Da Duminsa:

An k**a wani matukin jirgi mai saukar ungulu da ke bai wa ‘yan fashi mak**ai a Jihar Niger.

Asirin wani matukin jirgin mai saukar ungulu da ke bai wa ‘yan bindiga mak**ai ya tonu ne, yayin da yake tsaka da gudanar da aikin sa na safarar mak**ai.

Tuni jami'an tsaro s**ai ram da matuki mai suna Juan Remy

© Amintacciya

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Wasu matasa 'yan jahar yobe sun fara tattaki daga karamar hukumar Nguru ta jahar yobe zuwa babban birnin n...
02/03/2023

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ:

Wasu matasa 'yan jahar yobe sun fara tattaki daga karamar hukumar Nguru ta jahar yobe zuwa babban birnin najeriya abuwa domin taya bola Ahmad tinubu murnan lashe zaben shugaban kasa.

Jam'iyar PDP ta lashe zaben Shugaban Kasa a Jihar Yobe da kuri'u 198,567, yayin da APC tazo na biyu da kuri'u 151,459.
27/02/2023

Jam'iyar PDP ta lashe zaben Shugaban Kasa a Jihar Yobe da kuri'u 198,567, yayin da APC tazo na biyu da kuri'u 151,459.

ZAƁEN 2023: Kówa Ya Fitó Ya Zaɓì Wandá Yaké Só, Dón Ní Baní Da Waní Dan' Takara. Inji Sheíkh Ɗahíru Bauchí Babban Shehun...
21/02/2023

ZAƁEN 2023: Kówa Ya Fitó Ya Zaɓì Wandá Yaké Só, Dón Ní Baní Da Waní Dan' Takara. Inji Sheíkh Ɗahíru Bauchí

Babban Shehun Ɗarikar Tijjaniyya a Najeriya Shehu Ɗahiru Usman Bauchi Ya Ce; Ba Shi Da Wani Ɗan Takara Ɗaya Tak Da Zai Ce a Zaɓa a Babban Zaɓen Shugaban Ƙasa a Najeriya Da Za a Gudanar a Ranar Asabar Mai Zuwa.

Shehu Ɗahiru Usman Bauchi Wanda Ya Ke Amsa Tambayoyi Daga Manema Labaru a Abuja Ya Ce; Shi Kowa Na Sa Ne a ‘Yan Takarar, Don Haka Ya Ke Bukatar Jama’a Su Yi Amfani Da Hankalinsu Wajen Zabar Wanda Su Ka Ga Ya Dace a Babban Zaɓen.

Daga Karshe Yayi Addu'an Allah Ya Bamu Shugabanni Nagari Ya Yasa Mu Zabe Lafiya. Amiiiin

DÁGA: Babangida A. Maina

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Ƴar Gídan Gwamnań Kanó Dr. Abdullahì Umar Ganduje Fatíma Gandúje Ta Samú Júna Bíyu Kamar Yadda Ta Saka Hot...
20/02/2023

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Ƴar Gídan Gwamnań Kanó Dr. Abdullahì Umar Ganduje Fatíma Gandúje Ta Samú Júna Bíyu Kamar Yadda Ta Saka Hoton A Shafin Ta Na Instagram.

Allah ya sauke ta Lafita.

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN. Yadda Macé Maì Cíkí Ta Rasà Rantá A Asibitín Kanó Sabóda Kiń Karɓar Tsóffin Kúɗi Da...
20/02/2023

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN.

Yadda Macé Maì Cíkí Ta Rasà Rantá A Asibitín Kanó Sabóda Kiń Karɓar Tsóffin Kúɗi Da Buharí Ya Haná A Kàrba

Wàtà mata maì shekarù 32 mai súna Shema'u Saní Labaran ta rasu tana dauke da ciki wata tara a asibitin kwararru na Abdullahi Wase dake Kano, sak**akon gaza biyan kudin magani da 'yan uwanta s**a yi. An nemi ku?in ne su zama sabbin takardun kudi na naira ko kuma ta hanyar tura wa.

Kafin Shema'u ta rasa ranta, mahaifiyar 'ya'ya uku ta yi fama da ciwo sama da awanni takwas ba tare da samun kulawa daga ma'aikatan da ke bakin aiki ba.

Da yake ba da labarin abin takaicin da ya yi sanadin mutuwar matarsa, mijin mamaciyar mai shekaru 42, Bello Ali Baffa ya shaida wa manema labarai cewa Shema'u ta rasu ne a lokacin da yake ta faman neman hanyar biyan kudin magani agurin sai da magani.

Baffa ya bayyana yadda ya shafe sa'o'i yana jiran mai karbar kudi ya tabbatar da biyan kudin magani N8,528 saboda asibitin ya daina karbar tsoffin takardun naira.

Ya kara da cewa bai ji dadin yadda ma'aikatan lafiya s**a dage cewa ba za su kai wa marigayiyar matarsa dauki ??ba har sai ya ajiye kudin da ya dace da kuma bayar da shaida kafin a kai ta.

Baffa ya ce tun da farko ya baiwa mai karbar kudi naira 8,500 tsohon takardun kudi amma sai aka shaida masa cewa hukumar asibitin sun sanya takunkumi kan tsohon kudin kuma babu na'urar POS sai dai yaje wani wajen.

Baffa ya bayyana cewa daga baya likitan ya fito daga dakin karbar haihuwa da misalin karfe 3 na dare, inda ya sanar masa "Allah ya karbi rayuwar matarka da jaririn da ke cikin ta".

Ko da yake mijin ya ce ya yi imanin Shema'u za ta mutu a daidai lokacin da ya dace, amma ya dage cewa cin mutuncin da asibitin s**a yi wa matarsa? Saboda kin amincewa da tsohon takardun naira ya taimaka wajen mutuwarta kwatsam.

Baffa ya bayyana cewa ya yi imani a matsayinsa na musulmi, sai dai ya bukaci gwamnatin jihar da ta binciki manufofinta masu zafi don ceto rayukan wadanda ba su ji ba ba su gani ba da

Yaú Shékarú Arba'in Da Takwas (48) Da Wafatín Sheíkh Muhammadú Ngibirima NgurúA irin wannan rana ta 19/02/1975, Allah ya...
19/02/2023

Yaú Shékarú Arba'in Da Takwas (48) Da Wafatín Sheíkh Muhammadú Ngibirima Ngurú

A irin wannan rana ta 19/02/1975, Allah ya karbi rayúwar sanannen malamin Musulunci wanda ya bawa duniyar darika kariya Sheikh Muhammadu Ngibirima Nguru dake garin Guru dake jihar Yobe.

Sheikh Muhammadu Ngibirima Zulma Arif shahararren malamin Musulunci ne, kuma jigo a darikar Tijjaniyya wanda ya bada gagarumar gudumawa wurin daukaka Addinin Musulunci tare da zamantakewa a yankin Africa.

Shekaru Arba'in da takwas (48) kenan da rasuwan shehin malamin a lissafin miladiya, Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa, muna sddu'an Allah ya karbi bakwancin sa. Amiiiin Yaa Allah

DÁGA Babangida A. Maina
Tijjaniyya Media News

Shugaba Buhari ya ce an daina karbar tsofaffin takardun Naira 500 da na 1,000.Amma za a ci gaba da karbar tsofaffin taka...
16/02/2023

Shugaba Buhari ya ce an daina karbar tsofaffin takardun Naira 500 da na 1,000.

Amma za a ci gaba da karbar tsofaffin takardun Naira 200 na tsawon wata biyu mai zuwa.

An kai wa gwamnan Yobe Mai Mala Buni hari yayin yaƙin neman zaɓe a GashuaGwamnan jihar Yobe da ke arewacin Najeriya Mai ...
12/02/2023

An kai wa gwamnan Yobe Mai Mala Buni hari yayin yaƙin neman zaɓe a Gashua

Gwamnan jihar Yobe da ke arewacin Najeriya Mai Mala Buni ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin yaƙin neman zaɓe a shiyyar Gashua da ke ƙaramar hukumar Bade.

Gidan Talabijin na Channels Dubban magoya bayan APC ɗin ne da s**a je yakin neman zaɓen s**a riƙa yi wa gwamnan ihu suna cewa "ba ma yi, ba ma son Mai Mala Buni".

An fara rikicin ne lokacin da gwamnan zai miƙa tuta ga 'yan takarar APC gabanin zaɓen 2023, kawai sai aka fara jifa da dutse da wasu abubuwan na daban.

Sai da aka fitar da Gwamnan daga taron tare da taimakon jami'an tsaro.

Yana yin dai haka ya tilastawa gwamnan da magoya bayansa barin yankin tare da komawa Damaturu ba tare da shiri ba.

Maryam Wazeeri wacce akafi sani  da Laila ta Shirin Labarina, ta haihu inda aka raɗawa ɗiyarta  suna Fadeela.
07/02/2023

Maryam Wazeeri wacce akafi sani da Laila ta Shirin Labarina, ta haihu inda aka raɗawa ɗiyarta suna Fadeela.

SÓ GAMÔN JÍNÍ: Shìn kuna ganìn waɗannan masóyan sun dace da júna kúwa ?
15/01/2023

SÓ GAMÔN JÍNÍ: Shìn kuna ganìn waɗannan masóyan sun dace da júna kúwa ?

Address

Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share