YOBE DAILY TRUST

YOBE DAILY TRUST For authentic and genuine news across yobe state and Nigeria in general

The governor of yobe state his Excellency hon. Mai mala buni
05/11/2023

The governor of yobe state his Excellency hon. Mai mala buni

Meet with prof Ali Ibrahim abbasYobe state focal person/coordinatorof north east development commission
05/11/2023

Meet with prof Ali Ibrahim abbas
Yobe state focal person/coordinator
of north east development commission

Shugaba Tinubu ya naɗa mai bincike na musamman kan Babban Bankin NajeriyaYobe daily trust.
30/07/2023

Shugaba Tinubu ya naɗa mai bincike na musamman kan Babban Bankin Najeriya

Yobe daily trust.

30/07/2023

ASSALAMUALAIKUM, JAMA'AR YOBE STATE DA FATAN KOWA YANA LAPIYA.

ALLAH YA SA MUDACE

sing
Yobe daily trust management.

Shekara 62 Da Samun Yancin Mu Ga Wacce Ta Bamu Ga Wanda S**a Karbo Yau Duk Basa Duniya 😭😭😭  Allah ya jikan Sir Abubakar ...
13/01/2023

Shekara 62 Da Samun Yancin Mu
Ga Wacce Ta Bamu Ga Wanda S**a Karbo Yau Duk Basa Duniya 😭😭😭

Allah ya jikan Sir Abubakar Tafawa Balewa da rahama.

SHIN TAMBAYA GA MUTANEN YOBESHEKARA NAWA YAYI YANA MULKI.?SEN ALH.DR IBRAHIM GAIDAM
13/01/2023

SHIN TAMBAYA GA MUTANEN YOBE
SHEKARA NAWA YAYI YANA MULKI.?

SEN ALH.DR IBRAHIM GAIDAM

The old series of N200, N500 & N1,000 notes remain legal tender until the deadline of January 31, 2023 says CBNYobe dail...
13/01/2023

The old series of N200, N500 & N1,000 notes remain legal tender until the deadline of January 31, 2023 says CBN

Yobe daily trust

DALIBBAN ZONE C TA JAHAR YOBE SUNA CIGABA DA KARBAR TALLAFIN KARATUDalibban yobe ta arewa wato zone c naci gaba dakarbar...
05/01/2023

DALIBBAN ZONE C TA JAHAR YOBE SUNA CIGABA DA KARBAR TALLAFIN KARATU

Dalibban yobe ta arewa wato zone c naci gaba dakarbar naira dubu Dari 100,00 daga Dan majalissar dattawa kuma shugaba ga majalissar sen.ahmed Ibrahim lawan dalibban Nanu farin cikin su da goyan bayan su

Sai kuma gefe guda inda daga wasu garuru kamar nguru akwai Wanda Basu karbi wanan alert dinba kuma wakilan basuyi magan ba Sanan dalibban sunkasance a first batch

SHIN MEKE FARUWA ?
Alhaji Zangi Adam

05/01/2023

COLLECTION OF PVCS NOW AT WARD LEVELS EFFECT FROM JANUARY 6TH,2023 - INEC

Al'ummar garin Kalmalo a yankin ƙaramar hukumar Illela a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya sun kafa wani k...
27/12/2022

Al'ummar garin Kalmalo a yankin ƙaramar hukumar Illela a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya sun kafa wani kwamiti domin magance matsalar tsaro a garinsu.

27/12/2022

SHIN MENENE GASKIYAR BATU AKAN YOBE TA AREWA WATO (ZONE C). KUMA MENENE RA AYINKU?

MUNA SAURARO!!!

27/12/2022

HELLO GOOD MORNING! TO EVERYONE

from YOBE DAILY TRUST

Address

Nguru
630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOBE DAILY TRUST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share