Nguru Online Tv

Nguru Online Tv N.O.T

29/12/2024
Pro. Makari da Dr Rabiu Musa Kwankwaso
29/12/2024

Pro. Makari da Dr Rabiu Musa Kwankwaso

Masu hasashe suna hasashe
29/12/2024

Masu hasashe suna hasashe

Ana zargin wakilan Ahamad Ibrahim lawan, da tabka muna furci wajen raba kayanda ya bayar ansa sunayen mutanan da babusu
29/12/2023

Ana zargin wakilan Ahamad Ibrahim lawan, da tabka muna furci wajen raba kayanda ya bayar ansa sunayen mutanan da babusu

Sakon gaggawa daga Sheikh Tahir Usman bauchi zuwaga hukumar Shari,ar Nigeria.Sheikh Tahir Usman  Bauchi yana rokon alkal...
24/12/2023

Sakon gaggawa daga Sheikh Tahir Usman bauchi zuwaga hukumar Shari,ar Nigeria.

Sheikh Tahir Usman Bauchi yana rokon alkalai dasuji tsoran Allah suyi adalci wajen yanke Shari,ar kano

Nguru online Tv,

Tsohuwar guru tadoke hausari a wasan ƙarshe
24/12/2023

Tsohuwar guru tadoke hausari a wasan ƙarshe

Duk mutimin da kaga yana goyan bayan gawuna, yayi nasara wallahi baya daga cikin mutanan da zasu iya kawo gyara a Nigeri...
22/12/2023

Duk mutimin da kaga yana goyan bayan gawuna, yayi nasara wallahi baya daga cikin mutanan da zasu iya kawo gyara a Nigeria, koda Allah yabashi wata dama zuwa gaba

Ra,ayin Abba Abubakar Ali,

17/12/2023

Gaskiyar magana bakishin Guru sukeba kishin kansu suke

NGURU GA MAFITA1. kowa yaji tsoron Allah. 2. Shugabanni suyi adalci.3. Yan kasuwa su sauƙaƙa.4. Talakawa su yi biyayya. ...
17/12/2023

NGURU GA MAFITA

1. kowa yaji tsoron Allah.
2. Shugabanni suyi adalci.
3. Yan kasuwa su sauƙaƙa.
4. Talakawa su yi biyayya.
5. Manya su k**a girman su.
6. Yara su girmama nagaba.
7. Masu kudi su taimaka.
8. Malamai suci gaba da faɗakarwa.
9. Sarakuna su zama iyaye.
10. Yan social media su tuna zasu mutu.
11. Matasa su nemi sana'a.
12. Yara su tafi makaranta.

Daga karshe sai mu dage da addu'a Allah ya kawo Mafita.

Taran Mutanan garin Nguru Wanda Akayi 16 December 2023Meyasa Wasu daka Cikin Manyan garin da Wasu Masu Muk**ai basuzo ba...
17/12/2023

Taran Mutanan garin Nguru Wanda Akayi 16 December 2023

Meyasa Wasu daka Cikin Manyan garin da Wasu Masu Muk**ai basuzo ba Menene dalili

1, Ba,a gaiyacesu bane
2, ko Suna tsoran sunaga Kamar Maganar Siyasa za,ayi Awajen Taran ta Neman takarar siyasa
3 Ko basa Kishin Gari Ne

Naji Kuma Wani Yana Cewa Yaransu Karsuje Wajen taran Saboda Suma ba Zuwa Zasuyi ba
Mudai Addu,ar Mu Allah Ya Kara Kawo Mana Cigaban Acikin garin Nguru da Jahar Yobe da Kasa baki daya

Garkuwan hausari Mai Allah
Nasiru Conti Nguru

Address

Nguru
630261

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nguru Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category