YAU DA GOBE TV

YAU DA GOBE TV GASKIYA SAI DA NAGARI

CIGIYA CIGIYA CIGIYAMuna Cikiyar Yar Uwar mu Fatima Aliyu Babangida Engineer Wannan Baiwar Allah Yar'uwace Awajen mu Tam...
27/08/2024

CIGIYA CIGIYA CIGIYA

Muna Cikiyar Yar Uwar mu Fatima Aliyu Babangida Engineer Wannan Baiwar Allah Yar'uwace Awajen mu Tamkar Yaya Take Kuma Ya'ce Ga Baban Mu Alh Babangida Audu Engineer,Ta Wayi Gari Cikin Koshin Lafiya Tana Gidan Mijinta Yayinda Da Asuba Mijinta Ya Tafi Zuwa Masallaci Shine Itama Ta Fita Har Zuwa Yau Babu Labarinta Tsawon Kwanaki 16 Shiru Babu Labarinta.

Dan Allah Muna Kara Neman Addu'a Ga Yan Uwa Da Abokanan Arziki A Tayamu da Addu'oi da Kuma Cikiya Idan An Samu Labarinta Ko Kuma Wanda Yasan Inda Ya Ganta a Wannan Kwanaki.

Allah Ubangiji Ya Ba Yana Manake Cikin Koshin Lafiya da Amincin Allah Hajiya.

Ga Lumber Wayar Mu Idan an Samu Wanda Ya Ganta Ko Yaji Labarinta To Dan Allah Ya Tuntube mu Ga Lumber Waya.

08067400205
08100227103
09032558344
08145535190
08065428163

Signed
Y.M Coca cola

Address

Nguru
630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YAU DA GOBE TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category