Abdullahi Muhammad Auwal

Abdullahi Muhammad Auwal This page was created purposetly to Bring some new things on Academic Life Community Communication Center

02/12/2016

Recruitment Of Graduate Trainees/Experienced Professionals

The Department of Petroleum Resources(DPR), in line with its regulatory mandate of ensuring sustainable development of Nigeria's oil and gas resources hereby invites applications from suitably qualified University/Polytechnic Graduates as well as experienced and skilled professionals to fill the underlisted vacancies:

1. Graduate Trainees
Successful applicants shall have the opportunity to develop specialist skills and professional competencies in oil/gas regulations and supervision during their career.

Requirements

Candidates For this category Should:

Possess B.Sc/BA/B.Pharm./HND in relevant Engineering and Management/Social Sciences With a minimum of Second Class Lower or Upper Credit.
Possess N.Y.S.C discharged/exemption certificate.
Not more than 30 years old by 31st December,2016.
Be computer literate.

2. Experienced Hire
Successful candidates shall have their career in the regulatory and monitoring of the dynamic Nigerian Oil and Gas industry with very bright prospects of attaining the peak of their profession.

Requirements

Candidates For this category Should:

Possess a minimum of 5 years' experience from the Oil and Gas industry or any other relevant experience.
Not more than 40 years old by 31st December,2016.
Possess NYSC discharged/exemption certificate.
Be computer literate.

Application Guidelines

Candidates are required to have the following available for registration:

Scanned copy of a passport photograph.
Scanned copy of certificates (N.Y.S.C. Discharge/Exemption certificate, Higher Institution Certificate, S.S.C.E. Certificate).
Scanned copy of any other necessary supporting documents.

Candidates are required to fill their application online through the DPR Application Portal. Please follow the instructions to fill in your application:

Only applications in respect of the advertised positions would be considered. All applicants are expected to apply for ONLY ONE position.

Multiple applications by any candidate for more than one job would be DISQUALIFIED.

Upon submission, applicants would receive an acknowledgment containing a reference number and application status to indicate that the application has been successful. The reference number generated should be quoted in all future correspondences.

Deadline for Submission of application is six weeks from the date of this publication. Only Shortlisted candidates will be invited to write the Computer Based Test(CBT).
No automatic alt text available.

25/08/2016

Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi
na II ya yi s**a ga yadda gwamnatin Shugaba
Muhammadu Buhari ke tafiyar da tattalin arzikin
Najeriya.
Sarkin, wanda ke jawabi a wurin wani taron
tattalin arziki a ranar Laraba a birnin Kano, ya ce
idan shugaban bai yi hattara ba to gwamnatinsa
za ta kasance ba ta da maraba da wadda ta
shude ta Goodluck Jonathan.
"Idan wannan gwamnatin ta ci gaba da yin
abubuwa kamar gwamnatin da ta shude, to za
mu kare irin yadda ta kare," kamar yadda shafin
Premium Times ya rawaito.
"Ita gaskiya daci gare ta. Amma kuma dole ne ku
saurare mu,"a cewar Sarkin.
Ya kuma shawarci gwamnati da ta mayar da
hankali kan neman wasu hanyoyin samun kudin
shiga tare da karfafa gwiwa wajen zuba jari.
Tattalin arzikin Najeriya na fuskatar koma-baya
saboda faduwar farashin man fetur da kuma
darajar kudin kasar.
Shi dai Shugaba Buhari ya sha bayyana aniyar
gwamnatinsa na sauya fasalin tattalin arzikin
kasar da kuma rage dogaro kan albarkatun man
fetur.
‘A daina dora laifi kan Jonathan’
Tsohon shugaban babban bankin kasar ya kuma
gargadi gwamnati da ta daina ba ta lokacinta
wajen dora laifin lalacewar al'amura kan
gwamnatin da ta shude, abin da ya kamata ta yi
a cewarsa, shi ne ta fuskanci kalubalen da ke
gabanta.
"Ba lallai sai masanin tattalin arziki ne zai san
cewa dukkan tsarin da ya amince mutum ya
samu makudan kudade kawai saboda ya buga
waya, ba tare da ya zuba jarin ko taro ba, tsari
ne mara kyau, kuma ba zai dore ba,” in ji Sanusi.
Ya kuma kara da cewa dole gwamnatin Buhari ta
duba manufofinta na tattalin arziki, ta kuma
amince da cewa akwai wadanda ba sa aiki,
sannan ta daura damarar gyara su, idan ba haka
ba a koma ruwa.
Sarkin na Kano ya kuma soki irin mutanen da ke
bai wa shugaban kasar shawara kan harkar
tattalin arziki da cewa ba na kwarai ba ne.
Mutane da dama a kasar na kallon Sarki Sanusi
II, a matsayin mutum mai yawan janyo cece-
kuce, kuma mai tsage gaskiya komai dacinta

07/08/2016

waec Result is Available Know for more information visit Ccc Nguru internet cafe and training Centre or any other cafe around you For information call 09031680079,08021075116,08034542288,08031123370.

26/05/2016

Dakarun ruwa na Italiya sun ceto ɗaruruwan
'yan gudun hijira bayan jirgin kamun kifi da
suke ciki ya soma nutsewa a tekun Bahar
Rum.
Dakarun sun hango jirgin ruwan yana
tangal-tangal bayan ya taso daga gaɓar
tekun Libya.
Jirgin yana cike na maƙil da fasinja da
s**a riƙa aukawa cikin teku a ƙoƙarin tsira
bayan sun hango jirgin dakarun dake
ƙoƙarin kawo musu ɗauki.
Mutane fiye da 560 ne s**a auka cikin
tekun, kuma 7 daga cikinsu sun mutu,
amma an ceto sauran baki ɗaya.

28/04/2016

Wani mutum ne ya dauki marriage certificate
dinshi yana ta kallo sai da yashare awa hudu
ya
na kallon certificate din ya qura Ido sosae a
takardan ko kiptawa ba yayi sai matan shi
tace
masa wai Baby na meye ne naga ka qurawa
certificate din Auren mu ido haka tun daxu
wai
me kake nema ne aciki.
Sai yace mata Wallahi Expiry Date dinsa nake
nema
me wannan mutumin yake nufi ?
In kuma kece mai zakice mai ?

28/04/2016

Rainin wayoo
Wani ango ne da amaryarsa s**a fita shopping,
tun a mota sai s**a sami matsala, ango na
tabawa amarya hakuri har a kaxo supermarket.
Bayan sun sauka sai wani gaye ya hango
amarya, sai yaxo yana cewa amarya bata laifi
abun ko gayyata babu wannan ne angon namu
sai tayi dariya tace wlhi ango yana office
wannan driver nane.......
Ango yayi dariya ya shige supermarket, bayan
ya gama shopping sai ya hango tsohuwar
budurwarsa a cikin supermarket din,
mutuminka yai fuska kawai yaje ya sameta
sunkai ta hiraa. Can amarya tagaji da tsayuwa
kurum sai ta shiga cikin supermarket din tana
shiga taji angonta yana ta dariya shi dawata
kurrum sai tayi wajen su tana xuwa sai
budurwar angon tace amarya kinsha kanshi sai
ango yace ai amarya na gidaa wannan house
girl din ce. Yasa hannu a aljihu ya dauko naira
hamsin ya bata yace kiwoce gida ni xankai
budurwata restaurant saura kuma kigayawa
amaryaa.......yai dariya ya wuce.....
Wayafi rainin hankali??

It Is true That Nguru is the best local government in yobe state Yes or No        but to me is yes
25/04/2016

It Is true That Nguru is the best local government in yobe state Yes or No
but to me is yes

Nigerian Army Application Is know Available At CCC Cafe Nguru who ever want to participate will visit Ccc cafe Nguru Adj...
24/04/2016

Nigerian Army Application Is know Available At CCC Cafe Nguru who ever want to participate will visit Ccc cafe Nguru Adjacent Unity Bank Nguru P L C or call 09031680079,08021075116,08034542288. Thank You

17/04/2016
Abdullahi  Muhammad Auwal with Walid Rabi'u USMAN Baba
17/04/2016

Abdullahi Muhammad Auwal with Walid Rabi'u USMAN Baba

14/04/2016

– Hukumar DSS ta bayyana cewa kungiyar yan shi’a ta Najeriya tana samun taimako daga Iran – Yan sanda sun bayyana cewa dole suke hana yan shi’a taro domin basu iya tankwara su Share on Facebook Share on Twitter Yan kungiyar shia Yan kungiyar shia Wani jam’in hukumar DSS ya bayyana cewa kungiyar shi’a tana da karfi sosai a Najeriya. Hukumar ta DSS ta bayyana cewa kungiyar Shia na samun taimako daban daban daga kasar Iran. A cewar Muhammad Usman, kungiyar Shia na samun taimako sosai daga kasahen Iran da Iraqi. Ya kuma bayyata cewa kamar masu rajin kafa Bifara, Yan shia suma basu gamsu da hada tarayyar Najeriya ba. Yace “Yan shia kashe a cikin kasa. Suna da tutar su daban. Suna da alaka da kasashen Iran da Iraqi wadanda suma suna da mabiya shia sosai. Suna tuta guda 5 wadda kowacce da wadanda s**ayi imani da ita. “Ina sane da korafe-korafen mutane. Idan sunzo wajen sai in basu hakuri. Shugabannin Shia idan an gayyace su basu zuwa. Haka zalika wani Lauya mai suna Kanneth Dika ya shawarcin gwamnatin Tarayya data dakatar da kudaden shiga wanda kungiyar take samu daga Iran, Iraqi da kuma kasar Lebanon. “Yan sanda na sane da abubuwan da kungiyar ta shia ke aikatawa a sabon garin Zariya. Muna kyale sune kawai domin a samu zaman lafiya. A jiya ne kungiyar Amnesty International ta zargi sojojin najeriya da kashe sama da mutane 347 a lokacin fadan sojoji da yan shia a ranakun 12-14 ga watan Disamaba. Kungiyar ta nemi ayi bincike sosai domin a bayyanar da gaskiyar lamarin. A wani labarin kuma, Hafsin sojin kasa, Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa hukumar soji zata sawo jirgin mai saukar angulu, watau Helikwafta domin kara kaimi wajen yakin kungiyar Boko Haram.
Read more: https://www.naij.com/798573-yan-shia-na-samun-taimako-daga-iran-hukumar-dss.html

09/04/2016

A Najeriya yayin da ake cigaba da fuskantar
matsalar karancin mai a kasar, kamfanin mai na
kasar wato NNPC yace, ana daukar matakan da
zasu kawo karshen matsalar.
Kamfanin na NNPC ya kuma ce, ana daf da
tabbatar da dukkan matatun mai Nigeria suna
aiki sosai.
Tuni dai hukumomin Najeriyar s**a bukaci
kamfanoni masu zaman kansu su shiga harkar
gudanar matatun man kasar.
Malam Garba Deen Muhammad, shi ne kakakin
NNPC, kuma yayi karin bayani akan matakan
da ake dauka na shawo kan matsalar karancin
man.
Matakan sun hada da shigowa da man mai
dama daga waje da gyaran bututan man da na
matatun kasar da dai sauren su.
An dai shafe dogon lokaci ana fuskantar
matsalar mai a Najeriya duk da kasancewar
kasar mai arzikin man fetur a Afrika.

Address

Ahmadu Bello Street Nguru
Nguru
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Muhammad Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Muhammad Auwal:

Share