Dan Wanka For Reps Ningi/Warji 2023

Dan Wanka For Reps Ningi/Warji 2023 Fatan Nasara

Congratulations Associate Professor Abdullahi Muhammad Isyaku (DanWanka). Allah ya Kara Girma da Daukaka.
17/01/2022

Congratulations Associate Professor Abdullahi Muhammad Isyaku (DanWanka). Allah ya Kara Girma da Daukaka.

12/01/2022

DR. Abdullahi Mohammed Isyaku For Reps Ningi/Warji 2023. Da Yardar Allah.

28/08/2021

Muna nan Muna Tsare-Tsare akan Tafiyar DanWanka.
Goyon bayanku muke Bukata.

27/08/2021

Danwanka Shine Yafi Dacewa ya Zama Dan Majalisar tarayyar Ningi/Warji a 2023.

21/06/2021

Har Gobe ne akidarmu.

Allah ya maka Ningi/Warji 2023. Amin

13/05/2021

A madadin DR. ABDULLAHI MOHAMMED ISYAKU (DANWANKA), Muna mika muku sakon BARKA DA SALLAH da fatan Allah ya maimaitA madadin DR. ABDULLAHI MOHAMMED ISYAKU (DANWANKA), Muna mika muku sakon BARKA DA SALLAH da fatan Allah ya maimaita mana.

24/02/2021

Danwanka alheri ne ma mutanen Ningi da Warji.
Allah ya tabbatar Mana da alheri 2023

11/02/2021

Allah ka kara dafa ma Dr. Abdullahi Mohammed Isyaku Dan wanka. Amin

ALHERIN ALLAH YA KARA TABBATA GA DANWANKA !!! Wednesday, 23rd December, 2020.Assalamu Alaikum Warahmatullah.Da farko Ina...
23/12/2020

ALHERIN ALLAH YA KARA TABBATA GA DANWANKA !!!
Wednesday, 23rd December, 2020.

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Da farko Ina mai Farawa da Sarki Mai Qaddarawa yadda yaso Kuma a lokacin da yaso. Tsira su tabbata ta Annabinmu, jigonmu, shugabanmu Kuma Jagabanmu a ranar Qiyama.

Ya Allah mun kasance masu Godiya a gareka da ka bamu mutumin kirki wadda muke alfahari dashi a jaharmu Bauchi da ma Kasarmu Nijeriya baki daya. Dr. Abdullahi Mohammed isyaku shugaban makarantar azare ya kasance mutum Mai taimako, damuwa da damuwar mutane, kirki, halarci da Kuma kishin mutane baki daya.

A ranar Goma ga watan Sha biyu, shekara ta dubu biyu da ashirin 10/12/2020, Darazo Students Association (DASA) ASCOEA Chapter S**a kaiwa Dr. Abdullahi Mohammed isyaku (DanWanka) Ziyara a ofishinsa dake Kwalejin ilmi na azare, karkashin jagorancin Shugaban kungiyar DASA malam Ali Sa'idu Darazo tare da Shugaban Dalibai na DASA Sen. Dauda Hassan da Kuma S.U.G president na Kwaleji Amb. Sa'idu Yunusa Megarantee. Wannan ziyarar an yita ne domin a Karrama Mai girma Provost, Wato Dr. Abdullahi Mohammed isyaku (DanWanka) bisa ga kokarin da yake yima Dalibai da Kuma irin jajircewarsa akan aikinsa.

Ga kad'an daga Cikin maganganun da Shugaban Ziyarar Wato malam Ali Sa'idu Darazo yayi :

Mai girma Provost na Kwalejin ilmi dake garin Azare, Bauchi State, ka kasance uba nagari wadda Kwaleji ba zata ta'ba mantawa da Kai ba, bisa da kokarinka, jajircewarka musamman ga hidimar Dalibai da ma malumai baki daya. Samun mutun irinka abin alfahari ne, kasancewar ganau muke ba jiyau ba ta bangaren kawo Mana cigaba a makarantarmu.
A madadin Dalibai na Darazo da suke karatu a Kwalejin ilmi na Azare, muna Mika jinjinarmu gareka bisa ga wannan jajircewarka Kuma muna rokon Allah ubangiji ya taimake ka Kuma ya Kara daukaka. Kuma muna farin cikin sanar da Kai cewa, mu Yan Darazo dake karatu ko Kuma aiki a Kwaleji, a shirye muke da mu cigaba da bin dokokin makaranta Dan Kara tabbatar da Zaman lafiya a makarantar.

Dr. Abdullahi ya karbesu hannu bibbiyu Kuma yayi musu maraba da Zuwa Sosai, Kuma Shima yayi maganganu da suke nuna Jin dadinsa ga kungiyar da S**a karramashi bisa ga kyawawan aiyyukansa.
Ga kad'an daga Cikin maganganu da Kuma alkhairin da yayi ma kungiyar :

1. Yayi godiya ma Allah madaukakin Sarki Mai busa mana numfashi ba tare da mun biyashi ko sisi ba, sannan Wanda ya ara Mana rai kyauta har muka Kai wannan ranar.

2. Yayi farin ciki da wannan Ziyara, domin Ziyara , annabinmu ya kwa'be mu da mu dinga yinta domin Tana Kara karfafa zumunci da Kuma fahimtar juna .

3. Ya jawo hankalin Yan Kungiyar Darazo students Association (DASA) da su cigaba da abubuwa masu kyau da sukeyi a makaranta Kuma su guji halaye ko d'abi'u marasa kyau, domin bai San Yan Darazo da wata Hali ba bayan masu kyau. Sannan suji a ransu cewa bama su ba , ko wani dalibi Yana dani a matsayin uba Kuma insha Allah Zai cigaba da Kula dasu yadda yadda dace.

4. Kasancewarsa Dan Ningi Local Government Daman akwai Dan raha da sukeyi tsakanin Ningawa da Kuma Yan Darazo, yayi musu raha sannan Kuma ya Kara jaddada godiyarsa a garesu.

5. Daga Karshe ya musu alheri da kyauta kamar yadda ya Saba na bada admission kyauta guda d'ai d'ai har guda dari (100 admission) Kuma ya jawo hankalin su day cewa wannan kyauta ya bayar bai yarda a sayar ba. Sannan Kuma idan wani abu na taimako idan ya taso Yana musu maraba.

Ya Allah ka tabbatar Mana da Dr. Abdullahi Mohammed isyaku (DanWanka) a matsayin Dan majalisar tarayya da zai wakilci Ningi da warji a Zabe na gaba 2023. Amin ya hayyu ya Qayyum.

Naku : SARKIN YAKIN DANWANKA.

A yau Goma ga watan Sha biyu, shekara ta dubu biyu da ashirin Kungiyar Dalibai na darazo dake karatu a Kwalejin ilmi na ...
10/12/2020

A yau Goma ga watan Sha biyu, shekara ta dubu biyu da ashirin Kungiyar Dalibai na darazo dake karatu a Kwalejin ilmi na Azare S**a Mika Sakon ban girma da irin kokarin da mai Girma Shugaban makaranta Dr. Abdullahi Mohammed isyaku yake yi.

Cikakken bayani na nan Zuwa daga baya.


A True and Patriotic Son Of Soil !!!Dr. Abdullahi Muhammad isyaku(Dan Wanka)Philanthropist,Bauchi State.بِسمِ اللَّهِ ال...
24/11/2020

A True and Patriotic Son Of Soil !!!

Dr. Abdullahi Muhammad isyaku
(Dan Wanka)
Philanthropist,
Bauchi State.

بِسمِ اللَّهِ الرَّحمٰنِ الرَّحيمِ,

All praise is due to Almighty Allah, the Creator, the cherisher, the only one who has infinite power and if wishes to ordain things He just order it to be and it comes into existence. The one who's in his infinite mercy bless us with this kind and humble man.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Dan Wanka) is an indigene of Ningi Local Government, Bauchi State. He is currently serving as Provost at Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State (ASCOEA).

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is a legend because of his outstanding deeds, creative endeavours, Noble Vision, Noble Mission, and Noble action. His honesty, sincerity, devotion to his duty and professionalism always make him Valuable and having rapid progress in his day to day's life.
He is hardworking Civil Servant who show more dedication and Commitment to ensure effective and efficient Service delivery.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is gentleman per excellent, a man with a golden heart, His simplicity and humility is second to none. He is Supreme Humble, Supreme Humane, kindhearted man, A simple man who has no Arrogant and he is very Good in human relations in facts, you run out of Superlatives when it comes to describing him.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku(Dan Wanka) is been an exemplary TRUE SON OF SOIL, an ideal SON OF SOIL . He's an Outstanding man whose his history Could be unforgettable in Ningi Local Government, katagum local Government , Bauchi State and Nigeria at large, because of his Hardworking, uncommon dedication, Sacrifice, Courage, Commitment and passion to develop our area and also giving assistance to the masses in order build themselves.

Peoples of Nowadays, their thoughts is , most of the ELITES of our different Societies are not helping the poor people, even if they were able to help , they can only help their families, relatives, and their friends While if I remember people like Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku, I keep this quotes down the grave .

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku (Dan Wanka) is not a man made , but an Enthusiasm from Almighty Allah. Here are some of his Good Character to our dear State and nation at large: Caring, Loving, advocating peaceful coexistence through showing the important of Cooperation.

Philanthropist Dr. Abdullahi Muhammad isyaku is an exceptional in term of his kindness, Simplicity, and generosity in this Era.
Here are some of his Sacrifice Within and outside Our Community :
1. Enrollment of less privilege to school.
2. He secure jobs to our teaming youths.
3. Puting people's in different Vocations and provide them with Capital in order to stand independently.

How I wish our politician and Elite will copy his character because "He's an Icon of Imitation".

Your Selfless Service and Uncommon dedication towards the development of Our Community will remain in our hearts forever.
We thank you for your Sacrifice and Commitment in Building the future generation. May Almighty Allah Continue shower his endless blessings upon you Sir.

Writes by :
Dan Gwagwarmaya

22/11/2020

Allah ya dafa ma DanWanka Dan majalisarmu na Gobe da yardar Allah !!!

Address

Ningi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Wanka For Reps Ningi/Warji 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category