Thauban online tv

Thauban online tv Komai kagani daga Allah ne ikon Allah ne

ASSALAMU ALAIKUM Ina me farin cikin gayyatar yan uwa da abokan arxiki zuwa wajen daurin auren yyn abubakar yunusa wanda ...
26/01/2026

ASSALAMU ALAIKUM
Ina me farin cikin gayyatar yan uwa da abokan arxiki zuwa wajen daurin auren yyn abubakar yunusa wanda zaayi kamar haka 31-01-2026 Allah ya bada iKon zuwa Ameen summa 🙏 🙏 🙏 🙏

14/01/2026
09/01/2026

YADDA AKE SALLAR GAWA

1- Kabbara ta Farko:

Za kace "Allahu Akbar"
Sai ka karanta Fatiha

2- Kabbara ta Biyu:

Ka ce "Allahu Akbar"
Sai Ka karanta Salati ga Annabi (SAW) Amma salatil birrahimmiya

(3)- Kabbara ta Uku:

Ka ce "Allahu Akbar"
Zaka yi addu'a ga mamaci, kamar:
"Allahummaghfir lahu warhamhu wa ‘aafihi wa’fu anhu..."

(4)- Kabbara ta Hudu:

Ka ce "Allahu Akbar"
Saika yi addu’ar karshe, itace zakayi addu'a ta Jam'u ma'ana zakayi addu'a ga mamatan mu da mu da muke raye .

Bayan Ka Gama Sai kayi Sallama .

Note- idan Namijine zaka tsaya kamar yadda aka nuna a wannan hoto, Amma idan macece zaka tsaya a daidai santar tsakiyar ta
ALLAH YASA MU DACE AMIN

DAGA WAJEN MASALLACIN (QUBA) TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM AMIN.
25/10/2025

DAGA WAJEN MASALLACIN (QUBA)

TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM AMIN.

08/10/2025

Allah y sakawa mlm da alkairi

08/10/2025

Allah kabamu ilimi my albarka

Address

Obajana

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Thauban online tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category