Danmaliki Daily Hausa News

Danmaliki Daily Hausa News Truth news

14/12/2023
Come and buy ur guarantee shadda keep shining after washing   Zaharaddeen Isah Habibu
14/12/2023

Come and buy ur guarantee shadda keep shining after washing



Zaharaddeen Isah Habibu

Alhamdulillah ma Sha Allah
12/12/2023

Alhamdulillah ma Sha Allah

  is available now at apordable price at HABIBU GLOBAL SERVICES dm for price
12/12/2023

is available now at apordable price at HABIBU GLOBAL SERVICES dm for price

It's available now at apordable price at HABIBU GLOBAL SERVICES
12/12/2023

It's available now at apordable price at HABIBU GLOBAL SERVICES

DA DUMÍ - DUMÍ: An cire wa ƴan kasuwar Jamhuriyar Nijar kashi 25 na kuɗin fiton kayan masarufi, domin rage raɗaɗin tsada...
07/10/2023

DA DUMÍ - DUMÍ: An cire wa ƴan kasuwar Jamhuriyar Nijar kashi 25 na kuɗin fiton kayan masarufi, domin rage raɗaɗin tsadar rayuwa ga jama'a, sak**akon takunkumin da ECOWAS ta ƙaƙaba wa ƙasar bayan da sojoji s**a yi juyin mulki.

Ya kuke kallon wannan matakin?
✍️✍️Comrd.

An fara Rabawa Mata tallafi mai Gwabi Daga Shekh Alhaji ShehuShekh Dahiru Usman Bauchi.___________Alhaji Shehu Shekh Dah...
07/10/2023

An fara Rabawa Mata tallafi mai Gwabi Daga Shekh Alhaji Shehu
Shekh Dahiru Usman Bauchi.
___________

Alhaji Shehu Shekh Dahiru Usman Bauchi ya fara Rabon tallafi wa Mata marasa karfi kyautar kudi mai kauri domin suyi Jari.

Akwai matan da zasu samu kimanin naira dubu 50. Wasu kuma kasa da hakan domin k**a Sana'a su rage radadin Talaucin da ake ciki.

Za'a cigaba da rabon Gobe Insha Allah karkashin Gidauniyar Shehin malami

Daga: Sulaiman Keffi Tv

Abubakar Ayisalaty

MATSALAR TSARO: Yadda Al'ummar Yankin Ƙaramar Hukumar Binji Dake Jihar Sokoto, Suke Hijira Daga Kauyukansu A Sanadiyar R...
06/10/2023

MATSALAR TSARO: Yadda Al'ummar Yankin Ƙaramar Hukumar Binji Dake Jihar Sokoto, Suke Hijira Daga Kauyukansu A Sanadiyar Rashin Tsaro

04/10/2023

Dan Allah aduba mana
Muna Alfahari daku


Address

Danmaliki
Pambeguwa

Telephone

+2349050413110

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danmaliki Daily Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Danmaliki Daily Hausa News:

Share