Sarkin yakin Hon umar ali 2023

Sarkin yakin Hon umar ali 2023 Political analyst

Namijin Zuma I remain loyal sir,babu wata wata rayuwa da zatayi nasara har sai sai ta fuskaci kalubale kajure idan kasam...
28/11/2021

Namijin Zuma I remain loyal sir,babu wata wata rayuwa da zatayi nasara har sai sai ta fuskaci kalubale kajure idan kasamu jarabawa Alamomin nasara ne Allah ka iya mana.

13/05/2021

Amadadin al,ummar jahar mu ta yobe me albarka da ma Nigeria baki daya,muna mika gaisuwar barka da sallah adokacin al,ummar duniya baki daya, Allah yabamu ladan ibadumu yabamu zaman lafiya ajaharmu da kasarmu baki daya.

May Almighty Allah solve all our challenges of life, put smile on our face, joy and and in our hearts and may he protect...
09/04/2021

May Almighty Allah solve all our challenges of life, put smile on our face, joy and and in our hearts and may he protect us from enemies that may his kindness and mercy be with us ameen juma'at Kareem

EID MUBARAK TO ALL MUSULUM UMMAH ALLAH YA MAIMAITAMANA ALLAH YABAMU ZAMAN LAFIYA A JAHAR MU TA YOBE DAMA NAJERIYA BAKI D...
04/08/2020

EID MUBARAK TO ALL MUSULUM UMMAH ALLAH YA MAIMAITAMANA ALLAH YABAMU ZAMAN LAFIYA A JAHAR MU TA YOBE DAMA NAJERIYA BAKI DYA

Malam umar Ali kenan lokacin da take cin abinci da wasu yara marayu yake tambayarsu da muwarsu da bukatunsu kuma yamusu ...
20/06/2020

Malam umar Ali kenan lokacin da take cin abinci da wasu yara marayu yake tambayarsu da muwarsu da bukatunsu kuma yamusu alkawari sudoka daga yau suna da iyayasu arayi zedoki nauyi karatusu da duk wani bukatu da uba yakeyiwa yaya,mallam Allah yabiyaka yasaka da alkairi da duk shuwagabani haka sukeyi da ba marayu akasa nan Allah yakaro irika yakara baka halin Dolan nauyi wasu marayu

Jagoran talakawa shugaban matasa da dattawa Allah ya idanufi yacikamaka burika na alkairi juma'at Mubarak to all musulum...
19/06/2020

Jagoran talakawa shugaban matasa da dattawa Allah ya idanufi yacikamaka burika na alkairi juma'at Mubarak to all musulum umma

Dattijo arziki jagora nagari saura kiris alkairi yabayana,Allah kacikamasa burisa na alkairi
17/06/2020

Dattijo arziki jagora nagari saura kiris alkairi yabayana,Allah kacikamasa burisa na alkairi

Malam umar Ali Allah yakara dokaka,jagora nagari
16/06/2020

Malam umar Ali Allah yakara dokaka,jagora nagari

Allah yakare shugaba uban talakawa metaimakon Allah yakara dokaka
22/01/2020

Allah yakare shugaba uban talakawa metaimakon Allah yakara dokaka

INNALILLAHI WA,INNA ILIHI RAJI'UN, ina yiwa mai martaba mai pataskum HRH alh umar bubaram ,ta,aziya narashin yan,uwamu d...
16/01/2020

INNALILLAHI WA,INNA ILIHI RAJI'UN, ina yiwa mai martaba mai pataskum HRH alh umar bubaram ,ta,aziya narashin yan,uwamu da mukayi asanadiyan if tila,in da yafaru da mai martaba akan hanyar Kaduna sukuma wayanda s**a aikata wannan Allah yatona asirinsu ,sukuma wayanda s**arigamu gidan gaskiya Allah yajikansu da rahama sukuma Allah yabamu hakurin rashinsu

15/01/2020

Address

Bolewa A
Potiskum

Telephone

+2348064045628

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin yakin Hon umar ali 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share