Sunnah tv potiskum

Sunnah tv potiskum ya allah kadau kaka musulunci da musulmai


kuma kakarya kafirchi da kafirai sheikh jafar go in kowa

SALLAR TAHAJJUDI TARE  DA SIFIKA:Hana liman yin sallar tahajjudi tare da sifika daidai yake da hana liman yin sallar asu...
08/03/2026

SALLAR TAHAJJUDI TARE DA SIFIKA:

Hana liman yin sallar tahajjudi tare da sifika daidai yake da hana liman yin sallar asuba da azahar da la’asar da magariba da isha’i da idi tare da sifikar; saboda bayani kamar haka:

Na farko dai yana da kyau al’ummar Musulmi su san cewa shi yin sallar tahajjudi da maza da mata suke yi tare a cikin jama'a a masallaci a goman ƙarshe na Ramadan abu ne da ya dace da ingantacciyar Sunnar Annabi mai tsira da amincin Allah; saboda hadithai sun inganta a kan cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya yi wa al'ummar Musulmi maza da mata limancin wannan sallar a cikin wasu daga cikin waɗannan kwanaki da muka ambata.

Abu na biyu shi ne yana da kyau a san cewa shi limamin jama’a yana bayyanar da karatunsa ne cikin irin waɗannan salloli na dare; duk kuwa inda bayyanar da karatun sallar liman ya shar'antu, ko ya halatta to kuwa ya halatta shi liman ɗin ya yi wannan karatu nasa sifika kuma ta ɗauka, babu saɓanin mujtahidai cikin wannan lamarin a iya sanina. Allah muke roƙon Ya karɓi ibadodinmu, Ya kuma taimake mu har kullum. Ameen.

Alhmdllh basu kashe abba ba ashe Barazana ce Insha Allah nan da dan kankanan lokaci za’a karbo abba a gurin azzaluman na...
08/03/2026

Alhmdllh basu kashe abba ba ashe Barazana ce Insha Allah nan da dan kankanan lokaci za’a karbo abba a gurin azzaluman nan. Muna Rokon Allah (s W a) yakara tsaremu damu da Al’Umma baki Daya

08/03/2026
Ya karantar, ya kuma bayar da kyauta...Alherin Allah ga Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe.A wannan wata mai alfarma...
08/03/2026

Ya karantar, ya kuma bayar da kyauta...

Alherin Allah ga Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe.
A wannan wata mai alfarma na Ramadan, Malam ya tallafa wa mabukata a garin Gombe ta hanyar rabon kayan abinci kamar shinkafa, makaroni, semo da taliya, inda sama da mutum dubu ɗaya s**a amfana da tallafin.
Allah Ya ƙara masa lafiya, arziki da ikhlasi.

Sheik Muhammad Kabir Haruna (Hafizahullah)

Abduljalil Yusuf Muhammad

15 Ramadan Tafsir 1447/2026. Àllah ya Kara ma malaman mu Albarka..Tafsir wane malami kafi jin daɗin sauraro? Kuma meyasa...
08/03/2026

15 Ramadan Tafsir 1447/2026. Àllah ya Kara ma malaman mu Albarka..

Tafsir wane malami kafi jin daɗin sauraro? Kuma meyasa?
AMEEN...

Shugaban kungiyar izala (sheikh abdullahi bala lau )yayi kiraga Malamai afadin Nigeria dasu fara alqunutu,,, kan barkewa...
08/03/2026

Shugaban kungiyar izala (sheikh abdullahi bala lau )
yayi kiraga Malamai afadin Nigeria dasu fara alqunutu,,,
kan barkewar rikici agabas ta tsakiya,,
Dama hare haren ta, dake addabar al,ummar Nigeria

Wan nan shine abinda yadace ,,,Allah yabamu zaman lfy🤲

ALHAMDULILLAH ✊️: Alkali Ya Kai Ziyara Tafsirin Sheikh Jingir A Cikin Wannan Dare!A cikin wannan dare mai albarka, Alkal...
08/03/2026

ALHAMDULILLAH ✊️: Alkali Ya Kai Ziyara Tafsirin Sheikh Jingir A Cikin Wannan Dare!

A cikin wannan dare mai albarka, Alkali ya kawo ziyara wajen tafsirin Sheikh Jingir. Wannan ziyara ta nuna tabbatar da girmamawa da ɗa'a irin na alƙali tsakaninshi da malam yana nan daram. Allah Ya ƙara haɗa zukatan ku akan gaskiya Ya sanya ma wannan ya zama alkhairi ga addini da al’umma gaba ɗaya. 🤲

Abbas Sheikh.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN ALLAH KA SHIRYA MANA
08/03/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN
ALLAH KA SHIRYA MANA

Masha Allah
03/03/2026

Masha Allah

Address

Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah tv potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share