Ibrahim toons Tv

Ibrahim toons Tv Subscribe for more videos on YouTube channel Ibrahim toons 😂😆

Assalamu alaikum warahmatullah.Ina muku fatan alkhairi baki ɗaya. Gaskiya na ji daɗin yadda na ga al’umma suna nuna so d...
28/04/2026

Assalamu alaikum warahmatullah.

Ina muku fatan alkhairi baki ɗaya. Gaskiya na ji daɗin yadda na ga al’umma suna nuna so da ƙauna ga ɗan takararmu na House of Representatives na Nàngere/Potiskum, wato Hon. Yahaya Bello Garba (YG). Yadda mutane suke tururuwa wajen bayar da gudummawa domin sayen fom ɗin takara, abin a yaba ne sosai, in shaa Allah.

Wannan yana nuna irin kyakkyawan halaye da kyautatawar da Hon. YG yake yi wa al’umma—ta fuskar tallafawa matasa da jari, taimakon marayu, da kuma kula da marasa lafiya, da sauransu. Haƙiƙa wannan matashi abin koyi ne; idan za a lissafa ayyukansa, ba za a gama ba. Ni na san shi sosai—ganau ne, ba jiyau ba kuma ina tabbatar da ƙoƙarinsa.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce a cikin
Alƙur’ani:
“Lallai Allah yana umurni da adalci da ihsani (kyautatawa)…”

“هل جزاء الإحسان إلا الإحسان” (a cikin Qur'an, Suratul Rahman

“Shin akwai wani sakamakon kyautatawa face kyautatawa

Don haka, ina kira ga al’ummar Nàngere/Potiskum da mu fito mu zaɓi gwarzo, Hon Yahaya Garba Bello

17/04/2026

Fadan Daba

17/04/2026

Direba Dangin kura #95

16/04/2026

Bakar Mallaka

15/04/2026

labarina season 15 official trailer

06/03/2025

Yadda Fati Bonanza Ta Rikita Jangudo

Ibrahim toons Tv
02/03/2025

Ibrahim toons Tv

10/01/2025

Address

Tandari Potiskum
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim toons Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category