22/08/2026
Masha Allah 😍😍
Yadda aka tarbi Maryam Ibrahim Ɗan’Azumi, gwarzuwar gasar karatun Alƙur’ani ta duniya a ɓangaren mata, da aka gudanar a Birnin Makkah na ƙasar Saudiyya, bayan dawowarta Jihar Gombe.