
28/08/2022
Sarkin ya rasu ne a ranar Asabar inda ake sa ran jana’izarsa nan ba da jimawa ba a fadarsa da ke Bajoga, babban birnin karamar hukumar Funakaye. Watanni 15 da s**a gabata aka naɗa sarkin bayan mutuwar babban ‘ya’yansa Alhaji Abubakar Kwairanga a ranar 20 ga watan Mayun 2021. Ko a jiya […]