05/04/2025
WANNAN ZAMANI
Muna Cikin Wani zamani,
Idan Mutane sun ji alkhairi gamai da kai sai su ɓoye.
Idan sun ji sharri gamai da Kai Sai Ya yaɗa.
Idan ba suji komai ba Sai ya ƙirƙiri ƙarya su jingina maka.
Allah ka tsare Mu sharrin maƙiya