Hamza Abubakar Yunusa

  • Home
  • Hamza Abubakar Yunusa

Hamza Abubakar Yunusa I Hamza Abubakar Yunusa by name

NYSC OO1
25/06/2025

NYSC OO1

22/05/2025

Inada ilimi sosai akan al’umma da yanda mutane suke gudanarda rayuwa.

Amma bazan ce komai ba ahalin yanzu, yin shiru yafi alkhairi.

22/05/2025

Tottenham are officially bigger than Arsenal as they just won their third European trophy.

22/05/2025

sufa masu aure gani suke
anfanin gwauro shine idan sukayi ihun barawo sai muyi gudu muje mukamosa🥹

22/05/2025

Sunyi NOMA sun biya kujerar saudiyya

Sun bar mu da ƙungiyar kare mutunci a birni 🥲

21/05/2025

Federal university of education Potiskum First reading scale
Federal medical centre Potiskum second reading scale
Federal college of agriculture Fika second reading scale
Federal college of nursing and midwifery Third reading scale. 🖊📝

21/05/2025

Innalillahi Wa'innailaihirraji'un.

Ɗan Sanda Nagani A Studio Yaje Yin Waƙar Siyasa, Wannan Ƙasa Tamu Ta Birkice!😂

Kana Chan kana ta kanka Wani Kuma Yana Maka Kallon Mara Kirki Da Mara Mutunci.Allah Ka Rufa Mana Asiri🤲😥
21/05/2025

Kana Chan kana ta kanka
Wani Kuma Yana Maka Kallon Mara Kirki Da Mara Mutunci.
Allah Ka Rufa Mana Asiri🤲😥

TURJI YA ZAMA TARIHI....!!!Rundunar Sojin Nigeria 🇳🇬 ta sanar da dakarunta sunyi Nasara kawo karshen Bello Turji Yau 18/...
18/05/2025

TURJI YA ZAMA TARIHI....!!!

Rundunar Sojin Nigeria 🇳🇬 ta sanar da dakarunta sunyi Nasara kawo karshen Bello Turji Yau 18/05/2025 a kusa da makaranta Tunfa a Karama Hukumar Isah Jihar Sokoto.

Bello Turji da Kuma shugaban Yan Bindiga Alh. shaudo da ke Jihar Neja da Yaran su da dama an Sami Nasara Sheke ke su.

Allah Ya Kara Nauyin kasa Ya Kuma Kara Bada Nasara akan duk Wani Dan Bindiga da masu Basu Gudunmawa kowace Iri ce.

18/05/2025

Jami'an tsaro sun k**a babban kidnapper da ake nema a tashan jirgin sama yana ƙoƙarin tafiya aikin Hajji.

Address


Telephone

+2348061640646

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamza Abubakar Yunusa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hamza Abubakar Yunusa:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share