SAHIH Reporters

SAHIH Reporters We will make very sure that always we posts standard news!!

Makusancin Kwankwaso, Abulmumin Kofa, ya gana da Tinubu karo na biyu cikin makonni biyuAbdulmumin Jibrin Kofa, makusanci...
11/08/2025

Makusancin Kwankwaso, Abulmumin Kofa, ya gana da Tinubu karo na biyu cikin makonni biyu

Abdulmumin Jibrin Kofa, makusanci ga Rabiu Musa Kwankwaso na NNPP, ya sake ganawa da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a fadar A*o Villa, Abuja, a ranar Lahadi — karo na biyu cikin makonni biyu.

Rahotanni sun nuna cewa ganawar ta dauki tsawon sa’o’i biyu, inda ake kyautata zaton ta shafi dangantakar Tinubu da Kwankwaso da kuma karuwar adawa ga jam’iyyar APC a wasu yankunan arewacin Najeriya.

Jibrin, wanda ya ki bayyana dalilin tattaunawar, ya yi ganawa ta farko da Tinubu a ranar 30 ga Yuli, inda ya ce sun tattauna kan dunkulewar kasa da ci gaban ta.

Ganawar ta na zuwa ne kwanaki bayan zargin Kwankwaso cewa gwamnatin tarayya na fifita kudu a ayyukan ci gaba.

Wasu majiyoyi daga fadar shugaban ƙasa sun tabbatar wa da jaridar TheCable cewa ganawar na da alaka da batun alakar Kwankwaso da Tinubu.

SAHIH REPORTERS
11/8/2025

Gov. Bala Kaura spent a time in his private Farm at Bauchi.
11/08/2025

Gov. Bala Kaura spent a time in his private Farm at Bauchi.

Address

Toro
Rahama Bauchi
NEWS

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAHIH Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SAHIH Reporters:

Share