07/02/2026
๐ฎ๐พ๐จ๐ด๐ต๐จ๐ต ๐ฑ๐ฐ๐ฏ๐จ๐น ๐ฉ๐จ๐ผ๐ช๐ฏ๐ฐ ๐๐จ ๐๐ฐ๐๐จ๐น๐ช๐ฐ ๐๐จ๐ต ๐ฑ๐จ๐น๐ฐ๐ซ๐จ๐ต ๐ฑ๐ฐ๐ฏ๐จ๐น ๐ฉ๐จ๐ผ๐ช๐ฏ๐ฐ ๐ซ๐จ ๐ฏ๐จ๐ป๐บ๐จ๐น๐ฐ๐ต ๐ด๐ถ๐ป๐จ ๐๐จ ๐น๐ผ๐ป๐บ๐จ ๐ซ๐จ ๐บ๐ผ ๐ซ๐จ๐ฎ๐จ ๐ซ๐ผ๐ฎ๐ผ๐น๐ฐ ๐๐ผ๐พ๐จ ๐จ๐ณ๐ฒ๐จ๐ณ๐ฌ๐น๐ฐ.
Bayan kammala taro da samun labarin hatsarin mota da ya rutsa da yan jaridan jihar Bauchi a tawagan mai girma Gwamnnan jihar Bauchi Senator Bala Abdulkadir Mohammed(KAURAN Daular Usmaniya)yasa mai girma Gwamnnan jihar Bauchi yin tattaki domin zuwa duba marasa lafiyan.
Bala Muhammad ya jajanta kan wannan iftila'in da ya faru da yan jaridan da kuma daukan nauyin jinyan su.
Gwamnnan ya samu rakiyan mukarraban gwamnnatin sa hadi da mai ba wa Gwamnnan jihar Bauchi shawara kan harkokin yada labarai da fadakarwa,comr.Mukhtar Gidado(Jarman Alkaleri).
DAGA OFISHIN MAI BA WA GWAMNNAN JIHAR BAUCHI SHAWARA KAN KAFAFEN YADA LABARAI DA FADAKARWA,COMR.MUKHTAR GIDADO(S.A MEDIA AND PUBLICITY).