21/07/2024
Tsarin Farming ɗin token ɗin Hold na FINTOPIO.
Duk bayan awa bakwai ake shiga ake dannawa. Suna bayar da coin ɗinsu mai suna HOLD guda 50 ga kowa da kowa, Influencer da Ɗanbaiwa. Na wani baya fin na wani.
Na duba Explorer ta Ton Blockchain, tuni har sun yi minting coin ɗinsu, yana da supply na 5.5B, amma sunyi burning ɗin 1.5B tun yanzu. Sauran 4B ya rage a ƙasa. Suna da Funding na kuɗi $10M.
https://fintop.io/RztkMpH5
💎 Let's earn $HOLD together
📈 Join me in farming HP points now
🫂 Invite more friends for 10% bonus HP
💰 Let's get Rich together
Game da Team ɗinsu basu ɓoye kansu ba, sun baiyana komai a tattare dasu, sannan suna da Experience sosai a duniyar Blockchain kuma mutane ne amintattu. FINTOPIO ba jagaliyan Mining bane irin Taps na Tele..gram.
Founder ɗinsu sunan sa Steve Milton, ya baiyana komai game dashi a LinkedIn ɗinsa. Masters ce dashi daga makarantar Henley Business School, sannan yayi aiki da wani kamfani mai suna Arcual a shekarar 2023 a matsayin chief commercial official officer, yayi aiki da Binance matsayin Global VP marketing and communications daga shekarar 2021 zuwa 2023.
https://fintop.io/RztkMpH5
💎 Let's earn $HOLD together
📈 Join me in farming HP points now
🫂 Invite more friends for 10% bonus HP
💰 Let's get Rich together
FINTOPIO ba jagaliyan Mining bane, mining ne mai usecase na Wallet.
New Payment Era 💎