Suhaibu Yusuf Sambo

Suhaibu Yusuf Sambo Wannan hanya ta Social Media wato hanyar Sada Zumunta, hanyace ta yada manufa ga Al'umma.

Misali; Ra'ayi, Shawarwari, Labarai, Ilmantarwa, Luratarwa kai harma da Nishadantarwa Ga Mutane.

04/08/2026

Energy should be one of the critical areas in which you should focus, Professor Patrick Lumumba tells Delta State Governor, and also Nigerian Government.

04/08/2026

Dr. Ahmad B.U.K
Allah Yajikan Ka Da Rahama.

04/08/2026

Dr. Ahmad B.U.K
Allah Yajikanka Da Rahama

04/08/2026

As Salam.
Yana Da Kyau Masu Gwagwarmaya Da Azzaluman Nageria Su Sani :
1: In Ka na Yi Don Allah Da Neman ladarshi Da Neman Uzuri A wajenshi,To Kar Ka Damu Da Talakawan Da Kake Magana Da Gwagwarmaya Akan Su, Zasu Zage Ka Zasu ma Jafai, Don Mafi Yawansu Basu Gane Ba Jahilci Da Rashin Wayewa ya musu yawa.
2: Zaka Jajirce Ne Don Allah Ka Kyale Yan Neman Duniya Da Yan Kanzagin Yan Siyasa.
Acikin Talakawa Da Sarakai da Malamai Karka Damu Allah Yana Kallon kowa da Nufin Shi.
3: Ba dole bane Sai An Yarda Dakai Ko An Ci Nasarar a Duniya, Akwai Babbar Nasarar Da Yafi Dacewa Ka Damu Da Ita Tsira A Lahira Ko Da Kuwa baka samu komai a Duniya Ba.
3: Akwai Wadanda Allah ya Bamu Labarin su A Bakara kissar Daluta da jaluta In Ka Dubi kissar Akwai Matakai Na Girgije Wadanda Ba Allah Ne Agabansu Ba.
Zaku Jisu a Fitowa Ta Gaba In sha Allahu.
Dr Abdulmuddalib Ahmad Gidado

04/08/2026
دعوات ثابتة عن النبي صلى الله عليه وسلم.
04/08/2026

دعوات ثابتة عن النبي صلى الله عليه وسلم.

معلومات قيمة عن القراءات السبع والقراءات العشر وأسماء ائمتها.
04/08/2026

معلومات قيمة عن القراءات السبع والقراءات العشر وأسماء ائمتها.

04/08/2026

Mc Tagwaye

Gaskiya Ka Kyauta, Kuma Ka Bada Shawara Mai Kyau, Domin Ba Kowa Ke Iya Bada Irin Wadannan Shawarwari Ba.

Allah Yasaka Maka Da Mafificin Alkhairi.

Atiku Abubakar
JAMA'ATU NASRIL ISLAM(JNI) BOKKOS LGA DIVISION; DAFFO NIGERIA .

Address

No. 14ad, Sarkin Fulani Jafaru Road
Rigachikun

Telephone

08166361293

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suhaibu Yusuf Sambo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Suhaibu Yusuf Sambo:

Shortcuts

Share