Dan Iyan Ringim fans page.

Dan Iyan Ringim fans page. This page is dedicated to our beloved Crown prince.Alh Abbah Sayyadi Abubakar Mahmoud.

Juma'at Mubarak Dan Zakin DuniaAllah Shi Biya bukata.
20/06/2025

Juma'at Mubarak Dan Zakin Dunia

Allah Shi Biya bukata.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM YA YAN'UWA KU SANI CEWA​:1. Hamdala tana yaye damuwa.​​2. Hailala tana karfafa zuciya.​​3. La...
20/06/2025

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

YA YAN'UWA KU SANI CEWA​:

1. Hamdala tana yaye damuwa.​

​2. Hailala tana karfafa zuciya.​

​3. La-haula tana warware matsaloli.​

​4. Istigfari Yana Kawo Arziki.​

​5. Salatin Annabi (S.A.W) Yana daga darajar mutum.​

​​Allah yasa mu dace Duniya da Lahira Bijahi Rasulillahi (S.A.W).

Juma'at Mubarak Mai Girma Dan Iyan Ringim Alhaji Muhammadu Inuwa Sayyadi hakimin Kanya Mai Kaho.Allah Shi Biya bukata ya...
13/06/2025

Juma'at Mubarak Mai Girma Dan Iyan Ringim Alhaji Muhammadu Inuwa Sayyadi hakimin Kanya Mai Kaho.

Allah Shi Biya bukata ya cika Buri.

07/06/2025

Mai Girma Dan Iyan Ringim, Alhaji Muhammad Inuwa Sayyadi Ringin, yayin fita gaisuwar safe.Allah cika Buri.

EID 2025. Allah Ya cika Buri Ya Maimaita Mana Dan Zakin Dunia.  Abbah Sayyadi Ringim
07/06/2025

EID 2025. Allah Ya cika Buri Ya Maimaita Mana Dan Zakin Dunia.

Abbah Sayyadi Ringim

FALALAR AZUMIN RANAR ARFA Ranar Arfa rana ce mai girma a cikin kwanakin Zul-Hijjah. Ma'aiki ﷺ ya ce:> “Azumin ranar Arfa...
04/06/2025

FALALAR AZUMIN RANAR ARFA

Ranar Arfa rana ce mai girma a cikin kwanakin Zul-Hijjah. Ma'aiki ﷺ ya ce:

> “Azumin ranar Arfa, ina fatan Allah zai yafe zunuban shekarar da ta gabata dakuma na shekara Mai zuwa.”
(Sahih Muslim)

✅ Ana azumtar ta ga waɗanda ba su je Hajj ba.
✅ Ranar tana cikin kwanaki mafi falala a shekara.
✅ Yana daga cikin ayyuka mafi ƙima a wajen Allah.

Ka rike wannan dama, ka azumta, ka yawaita istigfari, salati ga Annabi ﷺ da kuma addu’o’i.

Allah ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana, ya biya mana bukatunmu na alkhairi. Amin.

FALALAR GOMAN FARKO NA ZULHIJJA.1) Allah yayi rantsuwa dasu a cikin alQurani. Qur'an 89:2.2) Sune Ayyamun Ma'alumat da A...
31/05/2025

FALALAR GOMAN FARKO NA ZULHIJJA.

1) Allah yayi rantsuwa dasu a cikin alQurani. Qur'an 89:2.

2) Sune Ayyamun Ma'alumat da Allah ya umurci ayi ambaton sa a ciki a suratul Hajj Qur'an 22: 28.

3) Aiki a cikin su yafi falala da lada da soyuwa ga Allah akan duk sauran kwanakin shekara. Bukhari no.926.

4) Anaso a yawaita Subhanallah, Walhamdulilllah, wallahu Akbar wa Lailaha illallah da karatun al-Qurani. Bukhari ya ruwaito.

5) Anaso a bayyana ambaton Allah aciki domin a tunawa wanda yamanta. Abdullahi Ibn Umar da Abu-Hurairah sun kasance suna shiga kasuwa suna kabbara jamaa na kabbara da kabbarar su. Bukhari ya ruwaito .

6) Aikin Hajji yana cikin Ayukka mafi falala a cikin wadanna kwanaki.

7) Annabi S.A.W yakasan ce yana azumin kwanaki tara na farkon Zulhijja. Ahmad da Abu-Dawud da Nasai s**a ruwaito . Albani ya inganta a Sahihi Sunani Abi-Dawud 2106.

8) Azumin Ranar Arafah yana karkare zunubban shekarar da ta wuce da wadda zata zo . Muslim 1162.

9) Idan kwanakin goma s**a shigo wanda keda niyyar layya bazai cire gashi ko kumba a jikin sa ba. Muslim ya ruwaito.

10) Hadisin da ake ya wo dashi na Allah ya karbi tuban Annabawa a cikin kwanaki goma na Zulhijja, bai inganta ba kuma baya Halatta a watsa shi kamar yadda Sheikh Abdurrahman al-Suhaimi yayi bayani.

Mararrafa Madurkusa, Ka iya, Allah ya iya maka. Iyaco, makamar kafa Dan Iyan Gari da mutanen gari.Malam Muhammadu inuwa ...
17/05/2025

Mararrafa Madurkusa, Ka iya, Allah ya iya maka. Iyaco, makamar kafa Dan Iyan Gari da mutanen gari.

Malam Muhammadu inuwa Allah Cika Buri.

Barkan Mu Da Juma’a, Allah Ya Karbi Ibadinmu Ameen Ya Rabbi.
16/05/2025

Barkan Mu Da Juma’a, Allah Ya Karbi Ibadinmu Ameen Ya Rabbi.

Allah shi biya bukata.
06/05/2025

Allah shi biya bukata.

05/04/2025

Mai Girma Dan Iyan Ringim Allah Cika buri.
.

Address

Ringim

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Iyan Ringim fans page. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share