Suleman Sagir Ringim

Suleman Sagir Ringim I'm who I'm

19/09/2025

Maybe something like this could ring a bell.

If only he knows ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”
04/01/2025

If only he knows ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”

22/10/2024

Rigi Rigi ba malamin addinin muslunci bane:

Ilimin addinin muslunci shine (Allah yace, manzon Allah yace)

Duk malamin muslunci, yana koyarwa ne tare da kafa hujja acikin alkurโ€™ani da ingantattun hadissan annabi saw

Amma shi oga Rigi-Rigi, zai iya share wata ษ—aya batare da kawo aya ko hadisi ba. Kawai tatsuniyoyi ne da mafarkai, da karamomin bogi yake jawowa

Saboda haka, rigi-rigi shine shugaban tatsuniyoyin tijjaniyya.

Zaku iya saurarensa domin nishaษ—antarwa. ๐Ÿ™‚โ€โ†”๏ธ๐Ÿ™‚โ€โ†”๏ธ

cc...Alhassan Mai Lafia.

With Arewa Diary Ng โ€“ I just got recognised as one of their top fans! ๐ŸŽ‰
25/07/2024

With Arewa Diary Ng โ€“ I just got recognised as one of their top fans! ๐ŸŽ‰

14/07/2024

Abokina kayi ayyukan Alkhairi a rayuwar ka. A Yanzu fa akwai wasu suna nan sun adana wani hoton ka da kana mutuwa zasu soma yaษ—a shi a social media suna cewa RIP. Amfani lokacin ka yanzu!!

Address

Ringim

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleman Sagir Ringim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share