Rogo L.G.A News

Rogo L.G.A News Alhamdulillah for everything

*IMPORTANT ANNOUNCEMENT FROM ROSA ABCOAD CHAPTER*Attention all interested students!The Rogo local government Students As...
26/10/2024

*IMPORTANT ANNOUNCEMENT FROM ROSA ABCOAD CHAPTER*

Attention all interested students!

The Rogo local government Students Association (ROSA), Abcoad Chapter, is excited to announce that we are now accepting applications for:

1. National Diploma (ND)
2. Higher National Diploma (HND)
3. Diploma programs

*APPLICATION IS COMPLETELY FREE!*

Thanks to the sponsorship from ROSA Abcoad Chapter, prospective students can apply without incurring any costs.

If you're interested in pursuing any of these programs, kindly contact me (President, ROSA Abcoad Chapter) for more information and to submit your application.

Don't miss this fantastic opportunity!

*Contact Information:*
[Insert your phone number/email address or other contact details]

We look forward to receiving your applications!

Signed by president Rosa abcoad chapter comrd Abubakar Muhd beli 08065512420

A matsayi na na dalibin Engineering a bangaren gine gine nake bada wannan shawarar ba,a malamin tsaftar muhalli baDuk da...
30/09/2024

A matsayi na na dalibin Engineering a bangaren gine gine nake bada wannan shawarar ba,a malamin tsaftar muhalli ba
Duk da Kasancewar muna rayuwa a karkara Amma duba da Yadda akeyin gine gine irin na zamani a yankunan mu, ko domin tsaftar muhalli da kuma Kare gidajen mu da lungunan unguwannin mu daga yawan kwatoci da datti.

✍️ Sani Abdullahi Gwangwan
Dalibin Engineering

Masha AllahGari ya dau kala
11/06/2024

Masha Allah
Gari ya dau kala

13/04/2024

Rogo Green Initiative ...!

Wannan Kungiya Ce Data Yunkuro Domin Habbaka Dashen Bishiyoyi A Sassan Wannan Karamar Hukuma Tamu Mai Albarka, A Cikin Shirin Da Muke A Halin Yanzu Muna Saran Nan Wani Lokaci Kadan Zamu Kaddamar Da Dasa Bishiyoyi Dubu A Wannan Gari Namu.

A Saboda Haka Ne Muke Kira Da Sauran Yan Uwa Masu Sha'awar Hada Hannu Damu Ko Kuma Bada Tasu Gudun Mawar Da Cewa Kofar Mu Bude Take Domin Tafiya Da Kowa, Wannan Kungiya Tana Maraba Da Masu Sha'awar Hada Hannu Damu Domin Ciyar Da Garin Mu Zuwa Gaba.

Mai Sha'awa Zai Iya Tuntubata Ta Inbox Kota Kowacce Hanya A Shirye Muke Daku Tare Da Abokan Aiki

Rogo L.G.A News

KO KASAN βœ…Wannan wani Dutsene da yake da abin al,ajabi mai Suna MALEMACI dake Garin Gwangwan   karamar hukumar Rogo  Wan...
02/04/2024

KO KASAN βœ…

Wannan wani Dutsene da yake da abin al,ajabi mai Suna MALEMACI dake Garin Gwangwan karamar hukumar Rogo

Wanda mutane suke shiga suna hutawa musamman da Azumi ga sanyi kamar AC, Abin Sha, awa da Kuma Al, ajabi🀏
RRogo L.G.A News

Masha AllahA yau ne muka tashi da Azumin watan Ramadan Yadda muka ga farkon watannan Allah yasa muga karshen shi lafiyaA...
11/03/2024

Masha Allah
A yau ne muka tashi da Azumin watan Ramadan
Yadda muka ga farkon watannan Allah yasa muga karshen shi lafiya
Allah ya hadamu a ladan

Mutanen mazabar Gwangwan Suns cikin kuncin rashin hanya Allah ya yaye musu
28/02/2024

Mutanen mazabar Gwangwan Suns cikin kuncin rashin hanya
Allah ya yaye musu

Wannan shine chairman na rikon kwarya na wannan karamar hukuma tamu mai Albarka (ROGO)Kuyi masa fatan Alkhairi
22/02/2024

Wannan shine chairman na rikon kwarya na wannan karamar hukuma tamu mai Albarka (ROGO)
Kuyi masa fatan Alkhairi

Wanne fata kake yiwa Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬ a wasan yau
11/02/2024

Wanne fata kake yiwa Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬ a wasan yau

CongratulationsMy country Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
07/02/2024

Congratulations
My country Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬

30/01/2024

Ko kunsan karamar hukumar Rogo tana da tarin tarihi
Ku biyo mu domin Jin wasu daga ciki...

Address

Rogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rogo L.G.A News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share