Al'umma News

Al'umma News Domin Ingagtattun Labaran Dukkan Fannonin Duniya.

01/11/2025

YANZU-YANZU: Daga ina kuke tare damu?

Al'umma News

Ku bada Shawara Ina yak**ata Nakai akuyar nan, Police station ko Kwata mayanka. Al'umma News
23/08/2025

Ku bada Shawara Ina yak**ata Nakai akuyar nan, Police station ko Kwata mayanka.

Al'umma News

Murna ƙara shekara C.E.O Aliiy Usman Nayara. 🌹✅
22/06/2025

Murna ƙara shekara C.E.O Aliiy Usman Nayara. 🌹✅

DA ƊUMI ƊUMI: Yan Sanda Sun Ƙara K*she Mabiya Shi'a Uku Har Gida A Jihar Yobe.“Mun samu wani rahoto da sanyin safiyar na...
30/08/2024

DA ƊUMI ƊUMI: Yan Sanda Sun Ƙara K*she Mabiya Shi'a Uku Har Gida A Jihar Yobe.

“Mun samu wani rahoto da sanyin safiyar nan na yau juma'a mai ɗauke da cewa wasu jami'an tsaron ƙasar yan sanda sun kutsa har cikin makarantar Fudiyyah dake garin Geidam ta Jihar Yobe a daren Juma'a ina s**a buɗe wUta akan mabiyan suna tsaka da addu'ar raya daren Juma'a k**ar yadda s**a saba kowane sati, wanda a sanadiyyar haka aka rasa rai na mutum uku.”

11/03/2024

Ramadan Kareem. ⭐🌹🌹

Ƙaryane ba'a harbi El-Zakzaky ba ko guri daya, domin babu tabo ko kuma kwarzane a jikinsa--- inji Farfesa Sani Umar Riji...
25/02/2024

Ƙaryane ba'a harbi El-Zakzaky ba ko guri daya, domin babu tabo ko kuma kwarzane a jikinsa--- inji Farfesa Sani Umar Rijiyar Lemo.

Me zaku ce???

WATA SABUWA : Bola Tunibu Zai dauke wasu manyan Ofisoshin Babban Bankin Najeriya daga Abuja zasu koma Lagos.2- Zai dauke...
22/01/2024

WATA SABUWA : Bola Tunibu Zai dauke wasu manyan Ofisoshin Babban Bankin Najeriya daga Abuja zasu koma Lagos.

2- Zai dauke ma'aikatar sufurin jiragen sama daga Abuja za'a mai da ita Lagos.

3- Zai dauke wasu ofisoshin jakadun kasashen waje daga Abuja zasu koma Lagos.

Me za kuce

Yan Sanda Sun Cika Hannu Da Wani Faston Da Ya Turmushe Karamar Yarinya A Coci.Rundunar Ƴan sandan jihar Ogun ta ce ta k*...
15/01/2024

Yan Sanda Sun Cika Hannu Da Wani Faston Da Ya Turmushe Karamar Yarinya A Coci.

Rundunar Ƴan sandan jihar Ogun ta ce ta k**a wani Fasto mai shekaru 43 mai suna Clinton John bisa zarginsa da lalata da wata yarinya ‘yar shekara 16 a unguwar Agbado da ke jihar.

Iyayen yarinyar sun bayyana yawan ciwon da yarinyar ke yi a gaban ta, sai dai binkicen likitoci ya tabbatar da amfani ake da yarinyar bayan tsananta binkice ne aka gane cewa wani faston coci ne yake rage tarzomarsa da ita tun a watan Nuwambar 2022.

Yarinyar ta bayyana cewa abin da ya sa ba ta fada a gida ba saboda Faston ya yi mata barazanar kasheta, bayan an kamo faston ya amsa laifinsu tare da neman a mana sassauci.

Daga Zuhair Ali Ibraheem

YANZU YANZU: An fasa auren wani bazazzage ana gobe biki da wata 'yar Kaduna sak**akon wani mai hannu da shuni daya kusto...
03/01/2024

YANZU YANZU: An fasa auren wani bazazzage ana gobe biki da wata 'yar Kaduna sak**akon wani mai hannu da shuni daya kusto kai.

YANZU-YANZU: Yau za'a gurfanar da tsohuwar ministan jinkai, sadiya Umar faruq a gaban hukumar EFCCAl'umma News
03/01/2024

YANZU-YANZU: Yau za'a gurfanar da tsohuwar ministan jinkai, sadiya Umar faruq a gaban hukumar EFCC

Al'umma News

Address

Sabon Gari

Telephone

+2348068113532

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'umma News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al'umma News:

Share

Category