Sas media kano

Sas media kano sas media

Abin alfaharina ni  sas media ya Allah kakarawa wannan bawan naka lafiya mai amfani a duniya da lahira wallahi alheri ne...
27/08/2024

Abin alfaharina ni sas media ya Allah kakarawa wannan bawan naka lafiya mai amfani a duniya da lahira wallahi alheri ne shi a cikin rayuwata

Allah kadawamar da farin cikinmu dan fatima
09/07/2024

Allah kadawamar da farin cikinmu dan fatima

Ya Allah Dan san da mukewa zuriyar gidan Annabi ta gaskiya kasa mugama da duniya lafiya cikin amincinka da tausayinka
09/07/2024

Ya Allah Dan san da mukewa zuriyar gidan Annabi ta gaskiya kasa mugama da duniya lafiya cikin amincinka da tausayinka

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuchu amadadina da yan uwana munamika sakon bangajiya ga wayanda sukasami damar...
03/07/2024

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuchu amadadina da yan uwana munamika sakon bangajiya ga wayanda sukasami damar halartar bikina dama wayanda basusami ikoba muna godiya sosai Allah yasaka da alkairi nagode nagode nagode

"Arziƙi, lafiya, ilmi, ɗaukaka ko matsayi, Mai sarrafa su shine Allah, Basa buƙatar gaggawa, suna buƙatar addu'a ne daku...
14/06/2024

"Arziƙi, lafiya, ilmi, ɗaukaka ko matsayi, Mai sarrafa su shine Allah, Basa buƙatar gaggawa, suna buƙatar addu'a ne dakuma aiki tuƙuru".

Allah Ya buɗe mana ƙofofin arziki kuma ya yalwa Zuciyarmu da kaɗaituwa zuwa Bauta masa. Ameen.

12/06/2024
Ya Allah duk inda ba a kaunarmu karabamu da gorin dan ikon ka Allah karkabarmu muyi wahalar banza
11/06/2024

Ya Allah duk inda ba a kaunarmu karabamu da gorin dan ikon ka Allah karkabarmu muyi wahalar banza

08/06/2024
Allah yabada zama lafiya kanwata
08/06/2024

Allah yabada zama lafiya kanwata

Ya Allah Albarkacin wannan watan kayi mana rahama
07/06/2024

Ya Allah Albarkacin wannan watan kayi mana rahama

Address

Sabon Gari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sas media kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share