Sheikh Waddu Media

Sheikh Waddu Media Sheikh Waddu Media aims to Present / Broadcast the activities of Islam & Faila at all level. Sheikh Waddu Media

(Khalifa's Lectures / Series Books of Sufi Scholars)

PBA: PRODUCTION, SOUND RECORDING AND MUSIC PUBLISHING ACTIVITIES
RC: 7979148 This is an official page of Zawiyatu Sheikh Muhammadu Mukthar Waddu Sagamu airmed for sharing information of Faidha & Islam at all level.

Cikin Hotuna: 📸 An gudanar da aikin Kankare na Sabunta ginin Farkon Zawiyar Maulanmu Sheikh Malam Waddu (R.T.A) a safiya...
10/06/2026

Cikin Hotuna: 📸

An gudanar da aikin Kankare na Sabunta ginin Farkon Zawiyar Maulanmu Sheikh Malam Waddu (R.T.A) a safiyar yau Laraba 10/06/2026. A unguwar Ikene-Ilushan, dake Kasuwar Goran garin Shagamu.

Ƙarƙashin jagorancin Sheikh Khalifa Hassan Sheikh Waddu Shagamu.

©️ Sheikh Waddu Media

10/06/2026

AIkin gini Sabuwar Zawiyar Maulanmu Shehu Tijjani a garin Shagamu. Karkashin jagorancin Maulanmu Khalifa Hassan Sheikh Waddu Shagamu. 10/06/2026

©️ Sheikh Waddu Media

📸 Happening now from Sheikh Waddu Zawiya, Ikene-Ilishan Sabo-Market Shagamu. 10/06/2026©️ Sheikh Waddu Media
10/06/2026

📸

Happening now from Sheikh Waddu Zawiya, Ikene-Ilishan Sabo-Market Shagamu. 10/06/2026

©️ Sheikh Waddu Media

MUHIMMIYAR SANARWA🔔 🔔 🔔 AIKIN ƊAURA BENE / SABUNTA GININ ZAWIYAR SHEHI DAKE BAKIN KASUWAR GORON GARIN SHAGAMUA madadin j...
09/06/2026

MUHIMMIYAR SANARWA

🔔 🔔 🔔

AIKIN ƊAURA BENE / SABUNTA GININ ZAWIYAR SHEHI DAKE BAKIN KASUWAR GORON GARIN SHAGAMU

A madadin jagoran Zawiyoyin Maulanmu Shehu Malam Waddu Shagamu (R.T.A) dake faɗin Najeriya 🇳🇬 Maulanmu Khalifa Sheikh Hassan Sheikh Waddu (R.T.A)

"Ba'a ɗaukewa kowa ba, indai mutum yana gari a gobe LARABA 10/06/2026 sai dai ko wani Uzuri"

Muna sanar da dukkan ƴan uwa Babba da Yaro. Musamman ƴan Zawiyar Shehi da mu fito, mu haɗu a Zawiyar Shehi dake bakin Kasuwar Goron Garin Shagamu a gobe Laraba; 10/07/2026 da ƙarfe 07:30AM.

Don fara gudanar da Ɗaura aikin Bene da kanmu, ba tare da neman ƴan Lebura ba! Don samun tabarruƙin wannan gini mai Albarka na Zawiyar Maulanmu Shehu Ahmadu Tijjani (RTA)

Wanda ya ji ya faɗawa wanda bai ji ba! ✅

©️ Sheikh Waddu Media

Eid-ul-Adha Mubarak! ✨1446 AH / 2026©️ Sheikh Waddu Media
28/05/2026

Eid-ul-Adha Mubarak! ✨
1446 AH / 2026

©️ Sheikh Waddu Media

25/05/2026

KARATUN LITTAFIN ADDULRATUL-KHARIDAH
(Sharhin Yaqutatul al-Faridah)

Zango na: 03. Zama na: 46
25/05/2026 - 08/12/1447 AH

� Sheikh Waddu Media

24/05/2026

KARATUN LITTAFIN ADDULRATUL-KHARIDAH
(Sharhin Yaqutatul al-Faridah)

Zango na: 03. Zama na: 45
24/05/2026 - 07/12/1447 AH

©️ Sheikh Waddu Media

23/05/2026

KARATUN LITTAFIN ADDULRATUL-KHARIDAH
(Sharhin Yaqutatul al-Faridah)

Zango na: 03. Zama na: 44
21/05/2026 - 05/12/1447 AH

©️ Sheikh Waddu Media

Address

32, Masallachi Street Sabo
Sagamu
081

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Waddu Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Waddu Media:

Share