KHM TV

KHM TV KHM TV HAUSA - Kamfanin Jarida Ce Mai Zaman Kanta, Da Take Watsa Ingantattun Labaran Duniya. An Bude Wannan Tashar Ne A Ranar Asabar 17th June, 2023.

19/07/2025

"Idan aka ce Lere APC Youths Movement ne to yama fita daga ka'idojin Jam'iyyar APC a Samar da kungiya a cikin Jam'iyyar." — Cewar Mubarak Shehu Nazangi

KHM TV HAUSA

LERE LGA. APC YOUTH MOVEMENT.A safiyar Yau Asabar 19 ga watan Yuli na shekarar 2025 aka wayi Gari da bullar wannan kungi...
19/07/2025

LERE LGA. APC YOUTH MOVEMENT.

A safiyar Yau Asabar 19 ga watan Yuli na shekarar 2025 aka wayi Gari da bullar wannan kungiya Mai suna Asama, karqashin Jagorancin tsohon Shugaban Matasan Karamar Hukumar Lere Mubarak Ibrahim, saidai Jim kadan bayan bayyanar list din mambobin wannan kungiya da aka Kira da ta Matasan APC na fadin Karamar Hukumar Lere, CeCe kuce ya barke tsakanin Matasan sakamakon rashin ganin sunayen wasu da acewar su ya kamata a gansu aciki, shin ya kuka kalli wannan sabuwar tafiyar?

Menene Ra'ayin Ku shin anyi daidai Kodai kuma kuna ganin akwai bukatar gyara?

Ku bayyana mana Ra'ayoyin ku a comment section.

Yariman saudia Al-Waleed bin Khaled bin Talal ya rasu a yau bayan ya shafe sama da shekaru 20 a sume bayan wani hatsarin...
19/07/2025

Yariman saudia Al-Waleed bin Khaled bin Talal ya rasu a yau bayan ya shafe sama da shekaru 20 a sume bayan wani hatsarin mota da ya yi a shekarar 2005.

Sakon Godiya Kuwa Ga Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani,Amadadin Ardon Ardodin Masarautar Saminaka, bisa gyaran Gadar H...
19/07/2025

Sakon Godiya Kuwa Ga Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani,

Amadadin Ardon Ardodin Masarautar Saminaka, bisa gyaran Gadar Hanyar Marjire da ta samu matsala shekaran data gabata.

ILMI MADUBI; Hotonan yadda makarantar Al'Abrar Dan Alhaji tayi nasarar yaye hazikan Dalibai. Anyi biki yayen Daliban ne ...
19/07/2025

ILMI MADUBI; Hotonan yadda makarantar Al'Abrar Dan Alhaji tayi nasarar yaye hazikan Dalibai. Anyi biki yayen Daliban ne a cikin harabar makarantar da ke Dan Alhajin Gabas, karamar hukumar lere ta jahar kaduna.

Ku kasance da mu don kallon yadda kasaitaccen bikin yaye dabilan ya kasance.

DA DUMI-DUMI: An fara hadawa fadar shugaban kasa Solar a Villa, wacce za'a kashe kimanin Naira Biliyan 10 domin gudanar ...
19/07/2025

DA DUMI-DUMI: An fara hadawa fadar shugaban kasa Solar a Villa, wacce za'a kashe kimanin Naira Biliyan 10 domin gudanar da wannan aikin solar din.

19/07/2025

KAI-TSAYE: Bikin yaye daliban Makarantar UMMUL QURA INTEGRATED ACADEMY SAMINAKA Wanda yake gudana yanzu haka.

KHM TV HAUSA

Ku Kalli Yadda Tinubu Ya Hada 'Yàn APC Da 'Yan Kwankwasiyya Wuri Guda, A Yayin Ziyarar Ta'aziyyar Rasuwar Dantata Da Ya ...
18/07/2025

Ku Kalli Yadda Tinubu Ya Hada 'Yàn APC Da 'Yan Kwankwasiyya Wuri Guda, A Yayin Ziyarar Ta'aziyyar Rasuwar Dantata Da Ya Kai A Yau Juma'a A Kano

Me za ku ce?

KHM TV Hausa

A ƙarshe dai, Fish Venkat, Jarumi a Finafinan Indiya yaron Boss ɗin da baya mutuwa acikin film! Ya mütû a yammacin yau.
18/07/2025

A ƙarshe dai, Fish Venkat, Jarumi a Finafinan Indiya yaron Boss ɗin da baya mutuwa acikin film! Ya mütû a yammacin yau.

CIKIYA: Iyayen Hauwa'u Lawal (Ummi) yar shekaru 10 da haihuwa,ta bata yau kwanaki uku kenan bata ba labarinta. Hauwa'u '...
18/07/2025

CIKIYA: Iyayen Hauwa'u Lawal (Ummi) yar shekaru 10 da haihuwa,ta bata yau kwanaki uku kenan bata ba labarinta.

Hauwa'u 'yar asalin garin Mariri ne dake gundumar Garu, Ƙaramar Hukumar Lere jihar Kaduna.

Ta bata a garin Kaduna, daga fita domin duba wani abu a waje.

Wanda Allah yasa ya ganta ya tuntubi - 07036828378

KHM TV HAUSA.

Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Amince Da Naɗa Babban Ɗan Tsohon Shugaban Kasa Na Mulkin Soja, Muhammad Ibrahim Badamasi Ba...
18/07/2025

Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Amince Da Naɗa Babban Ɗan Tsohon Shugaban Kasa Na Mulkin Soja, Muhammad Ibrahim Badamasi Babangida, A Matsayin Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Manoma Na Najeriya.

Wani fata zakuyi masa?

DA DUMI-DUMI: Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Janye Kalamansa Tare Da Bada Hakuri Kan Kalaman Da Yayi wa Mataimakin sa Shei...
18/07/2025

DA DUMI-DUMI: Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Janye Kalamansa Tare Da Bada Hakuri Kan Kalaman Da Yayi wa Mataimakin sa Sheikh Yusuf Sambo, Na Ziyarar Da Peter Obi Ya Kawo Mishi.

Daga Muhammad Kwairi Waziri.

Address

Saminaka

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KHM TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share