Sheikh Ja'afar

Sheikh Ja'afar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Ja'afar, Digital creator, giwa, Shehu.

18/01/2026

Fatawar Sheikh Jafar Mahmud Adam, Kano ,kanomoment

shin Ko kun lura awannan lokacin sakon dr idrss Yana Isa fiyeda lokacin da yake Raye
08/01/2026

shin Ko kun lura awannan lokacin sakon dr idrss Yana Isa fiyeda lokacin da yake Raye

Ka kasance Mai yiwa musulmai addu'a Musulmi shine Wanda ke kaunar alherin dan uwansa kamar yadda yake soma kansa ka yawa...
08/01/2026

Ka kasance Mai yiwa musulmai addu'a

Musulmi shine Wanda ke kaunar alherin dan uwansa kamar yadda yake soma kansa

ka yawaita addu'a ga talakawa, ga marasa lfy ga musulmai baki daya.

Allah yabamu iKon aikatawa Ameeen 🤲

Musulunci bai koyar da “Happy New Year” ba, domin muna da bukukuwanmu na halal guda biyu ne kawai. Abin da ya fi dacewa ...
07/01/2026

Musulunci bai koyar da “Happy New Year” ba, domin muna da bukukuwanmu na halal guda biyu ne kawai. Abin da ya fi dacewa ga Musulmi shi ne gode wa Allah a kowane lokaci, ya gyara ibadarsa da halayyarsa, ba kwaikwayon al’adar da ba ta cikin Musulunci ba.
Allah Ya sa mu tsaya a kan gaskiya. 🤲

06/01/2026

Address

Giwa
Shehu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ja'afar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share