Gidan Dabino

Gidan Dabino Shagon Mu Yana Kasuwar ƙofar Wambai Kano State Kusa Da Makarantar Festival Domin Ƙarin Bayani Sai A Yi Muna WhatsApp Ta Wannan Number ( 09019135122 )

23/08/2026

23/08/2026

🌴 ALHAMDULILLAH 🥰

Ga wata tsarabar Dabino Mai Kyau sosai (Grade One). An gyara shi cikin tsafta, babu datti ko wani abu da zai rage ingancinsa.

✅ Mai daɗi sosai
✅ Inganci na musamman
✅ Tsaf kuma lafiyayye
✅ Kyakkyawan zaɓi ga iyali da baƙi

💰 ₦6,000 Kacal!

⚠️ Ba yada yawa sosai masu so su hanzarta yin oda.

🚚 Muna turawa ko'ina a faɗin Najeriya.

📦 Kwano ɗaya cike a cikin ledar

📞 GIDAN DABINO NIG LTD

WhatsApp number
09019135122

Gidan Dabino

Available from Kano Muna Turawa Ko Ina WhatsApp number      09019135122
23/08/2026

Available from Kano
Muna Turawa Ko Ina
WhatsApp number
09019135122

To kai da baka da ko sisi saurin me kake bayan Idar da sallah ka fita kaje ina? Saurin me kake da zaran an idar da salla...
22/08/2026

To kai da baka da ko sisi saurin me kake bayan Idar da sallah ka fita kaje ina?

Saurin me kake da zaran an idar da sallah kazaro waya kafara dannawa?.

malam kalli nan Wanda yafi kowa kudi a Africa ne yake kaskantar da kansa gaban Allah.

Muhimmancin Kyakkyawar Mu'amala a KasuwaKasuwanci ba kawai saye da sayarwa ba ne, yana buƙatar amana, gaskiya, da kyakky...
22/08/2026

Muhimmancin Kyakkyawar Mu'amala a Kasuwa

Kasuwanci ba kawai saye da sayarwa ba ne, yana buƙatar amana, gaskiya, da kyakkyawar mu'amala tsakanin mai kasuwa da customer. Mai kasuwa mai nasara shi ne wanda yake gina amincewa a zukatan kwastomominsa ta hanyar samar da kaya masu inganci da kuma mu'amala mai kyau.

Idan customer ya samu abin da yake so cikin gamsuwa, zai dawo ya sake siya, har ma ya gayyaci wasu su zo. Amma idan ya gamu da rashin gaskiya ko kaya marasa inganci, zai iya daina dawowa gaba ɗaya.

Don haka, duk mai neman ci gaba a kasuwa ya kasance mai:

- Gaskiya da riƙon amana.
- Mutunta customers.
- Samar da kaya masu inganci.
- Cika alkawari da isar da kaya akan lokaci.
- Kyakkyawar magana da fara'a.

Kyakkyawar mu'amala ita ce ginshiƙin nasarar kasuwanci, kuma customer mai farin ciki shi ne mafi kyawun talla ga kasuwancinka.

22/08/2026
22/08/2026

🌴

22/08/2026

Da Samun Customer Da Iya Riƙe Customer Wannene Yafi Wahala ???

22/08/2026

Allah Shi Kara Buda Muna

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Dabino posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share