Mujallar Sokoto

Mujallar Sokoto Mujallar Sokoto Sabuwar kafar Yada Labaraice a Jihar sokoto da kewaye muna yada Labaran Siyasa, kasu

Yadda hasashen Musa Garba Augie ya tabbata akan nasarar gwamnan jihar Kebbi Dr. Nasir Idris tun 2021.Wani Matashi A Jiha...
10/06/2025

Yadda hasashen Musa Garba Augie ya tabbata akan nasarar gwamnan jihar Kebbi Dr. Nasir Idris tun 2021.

Wani Matashi A Jihar Kebbi Mai Suna Musa Garba Augie Yayi Hasashe A Ranar Alhamis 13/May,2021.

Cewa Insha Allahu Watarana Sai Dr. Nasir Idris Yazama Gwamna A Wannan Jaha Tamu Ta Kebbi.

Kuma Cikin ikon Allah Ta Tabbata.

Wane Fata Kuke Mishi.

An samu wasu maciya amana masu anfani da sunan kungiyar kwankwasiyya a jihar kebbi suna karban kudi da sunan cewa su yan...
07/05/2025

An samu wasu maciya amana masu anfani da sunan kungiyar kwankwasiyya a jihar kebbi suna karban kudi da sunan cewa su yan kwankwasiyya ne kuma sun bar kungiyar kwankwasiyya i zuwa APC domin su bata tafiyar kwankwasiyya a jihar kebbi.

Kuyi Watsi Da Duk Wata Jita-Jita Da Makiyan Cigaban Jihar Kebbi Da Jam'iyyarmu Ta APC Cewa Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwan...
30/04/2025

Kuyi Watsi Da Duk Wata Jita-Jita Da Makiyan Cigaban Jihar Kebbi Da Jam'iyyarmu Ta APC Cewa Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Yana Shirin Komawa PDP.

Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa ("Sarkin Arawan Kabi") Yayi Allah Wadai Da Waɗanda S**a Ƙirkiri Wannan Labari Na Karya, Sunyi Hakane Domin Kawo Hargitsi Cikin Wannan Jaha Tamu.

Ɗan Takarar Sanatan Kebbi Ta Arewa Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa Yace Mai Girma Gwamna Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Yana Nan Cikin Jam'iyyar APC Kuma Yana Tareda Shugaban Ƙasa Asiwajo Bola Ahmed Tinubu Ɗari Bisa Ɗari.

Mu Al'ummar Jihar Kebbi Muna Nan Cikin Jam'iyyar APC Ƙarkashin Jagorancin Mai Girma Gwamna Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Da Shugaban Ƙasa Asiwajo Bola Ahmed Tinubu Kuma Insha Allahu Zasu Yi Nasara 2027.

Makiyan Mai Girma Gwamna Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Da Shugaban Ƙasa Asiwajo Bola Ahmed Tinubu Sun Karbi Ƙwangilar Kawo Rikici A Wannan Jahar Tamu Mai Albarka Jihar Kebbi.

Bakin Cikinsu Shine Mai Girma Gwamna Yayi Abunda Bazasu iyaba Na Kawo Cigaba Cikin Ƙanƙanin Lokaci A Ƙasa Da Shekara Biyu. Tunda Aka Kirkiri Jihar Kebbi A 1991 Munyi Gwamnoni Daban-Daban Amma Babu Kamar Kauran-Gwandu Wannan Shine Baƙin Cikinsu.

Kusani Hakarku Bazata Cimma Ruwa Cewar Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa, Kuma Insha Allahu Zamu Ɗauki Mataki Akan Wannan Abu. Bazamu Lamuncin irin Wannan Cin Mutuncin Da Kazafi Da Akeyima Mai Girma Gwamnaba.

Zamu Duƙufa Wajen Gano Waɗannan Mutanen Dasuka Ɗauki Aniyar Kawo Hargitsi Cikin Jihar Kebbi Da Jam'iyyar APC, Zamu Dauki Ƙwaƙƙwaran Matakin Daya Dace Akansu.

Jihar Kebbi Ta APC Ce Kuma Mai Girma Gwamna Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Na Asiwajo Bola Ahmed Tinubu Ne. Kauran-Gwandu Da Asiwajo Bola Ahmed Tinubu Zaɓin Allah Ne.

Duk Abunda Akeyi Na Cigaba Mai Girma Gwamna Da Shugaban Ƙasa Sunyi Munashi.

Daga Ƙarshe Ƴan-Tagwayen Kangiwa Yayi Addu'ar Allah Ya Ƙaraba Mai Girma Gwamna Dr. Nasir Idris ("Kauran-Gwandu") Da Shugaban Ƙasa Asiwajo Bola Ahmed Tinubu Nasara Suci Gabada Kawo Cigaba Cikin Jiharmu Ta Kebbi Da Najeriya Baki Ɗaya.

Kuzama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Lokachin Kwantawa Bacchi.Mai Girma Kwamishinan Yayi Kira Ga Al'ummar Jihar Kebbi D...
20/01/2025

Kuzama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Lokachin Kwantawa Bacchi.

Mai Girma Kwamishinan Yayi Kira Ga Al'ummar Jihar Kebbi Dasu Zama Masu Kashe Wutar Lantarki NEPA Domin Gujema Faruwar Barnar Daka'iya Afkuwa Cikin Al'umma.

Hon. Jarkuka Yache Gwamnatin Jihar Kebbi Karkashin Mai Girma Gwamna Kwamared. Dakta, Nasir Idris Kauran-Gwandu Zatayi iya Bakin Kokarinta Domin Kare Dukiyoyi Da Rayuwakan Al'umma.

Gwamnatinmu Zata Dauki Rigakafin Wayar Da Kan Al'umma Domin Tabbatar Da Chewa Wutar Lantarki NEPA Bata Haifar Da Barnaba.

Hon. Hamidu Muhammad Jarkuka Ya Jinjinama Mai Girma Gwamna Jihar Kebbi Kwamared. Dakta, Naisr Idris Kauran-Gwandu Bisa Namijiin Kokarin Dayayi Kan Ayyukan Dawo Da Hasken Lantarki NEPA A Karamar Hukumar Mulki Ta Arewa.

Tabbas Kauran-Gwandu Yayi Abun Ayaba Mishi Yanzu Haka Aikin Gyaran Wutar Lantarki NEPA Na Arewa Yayi Nisa 80% Cikin 100%.

Hon. Jarkuka Yayi Godiya Ga Mai Girma Gwamna Jihar Kebbi Bisa La'akari Dayayi Na Yanayin Da'ake Fuskantar Rashin Wutar Lantarki NEPA A Karamar Hukumar Mulki Ta Arewa.

Mai Girma Kwamishina Yayi Wannan Batune A Lokachin Tattaunawa Da Yayi Da Musa Garba Augie Babban Darakta Kuma Mataimaki Na Musamman A Fannin Yada Labarai Na Hon. Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa ("Sarkin Arawan Kabi").

Talla:A  WhatsApp ba tare da kasanya ko asinka ba da kayi registration kayi link da registration naka nan take xasu baka...
31/12/2024

Talla:

A WhatsApp ba tare da kasanya ko asinka ba da kayi registration kayi link da registration naka nan take xasu baka One K yawan hours naka akan online yawan adadin ƴan dubun da zaka samu, xaka dinga samu sannan duk abokinka daka gayyato xasu baka karin One K kullum har 2weeks.

I'm using WhatsApp to automatically make money on GoShare, and now I invite you to join:
1️⃣ New user registration bonus up to ₦1000!!!
2️⃣ Just 1 WhatsApp account to start making money!
3️⃣ Register now for a chance to earn ₦500000 per month!!!
4️⃣ No need to pay. Completely free and 100% legal💯

[Registration URL]
*If URL_2 is not accessible, please copy URL_1 and open it in Google Chrome

URL_1:http://49.51.173.228/go/64149135

URL_2:https://server.k6dz.com/go/64149135

Sai Kayi linking Da WhatsApp Dinka, Amfanin Yin Hakan Shine Duk Lokacin Da Kake Online a WhatsApp To Balance Dinka Zai Yana Karuwa..Bayan Mintuna 15 Saika Dawo cikin website din na goshare
kayi withdraw

I'm using WhatsApp to automatically make money on GoShare, and now I invite you to join:
1️⃣ New user registration bonus up to ₦1000!!!
2️⃣ Just 1 WhatsApp account to start making money!
3️⃣ Register now for a chance to earn ₦500000 per month!!!
4️⃣ No need to pay. Completely free and 100% legal💯

[Registration URL]
*If URL_2 is not accessible, please copy URL_1 and open it in Google Chrome

URL_1:http://49.51.173.228/go/64149135

URL_2:https://server.k6dz.com/go/64149135

Masu neman karin bayani xasu iya kiran wannan number 09015993629 wlh kada kuyi wasa da wannan damar akwai alkhairi sosai wallahi wallahi

Tafasa Aurenshi Saboda Yaki Siyan Mata Waya Ta Dubu Dari Hamsin 150K.Daga: Abubakar Sadeeq ShangaYau 26/10/2024 akayi wa...
27/10/2024

Tafasa Aurenshi Saboda Yaki Siyan Mata Waya Ta Dubu Dari Hamsin 150K.

Daga: Abubakar Sadeeq Shanga

Yau 26/10/2024 akayi wani abun ban mamaki a Cikin garin shanga Dake Jihar Kebbi wata yarinya mai suna Sadiya tafasa Auren saurayinta indai bazai Siyan mata waya ta 150K.

Jama'a sun hallara ɗaurin aure kwatsam sai ga labarin amaryar ta fasa auren Saboda yaki ya siyan mata waya babba ta dubu dari da Hamsin-150

Kafin Auren al'ummar karamar hukumar mulki ta Shanga sun shinfida dokar cewa yazama wajibi sai anyi Awo na gwajin jini (Test) ga angon da kuma amarya domin tabbatar da lafiyar ko wannen su.

Amaryar tayi amfani da wannan damar tace ita bazataje awon ba sai angon ya saya mata waya ta naira dubu ɗari da hamsin(150k) sannan zataje wurin awon kuma ita kaɗai ake jira akawo awon a ɗaura auren angon kuma baida halin sayen wayar ga lokacin na kurewa, kawai sai amaryar ta yanke hukuncin idan babu wayar ita ta fasa auren kuma haka ya faru.

Da yake shi Allah a koda yaushe mai adalci ne ga bayin sa, nan take cikin ƙawayen amaryar tace idan shi angon ya amince ta yarda a ɗaura auren da ita, abinda zai baku mamaki shine ita ƙawar amaryar sunan su daya da amaryar watau (SADIYA) Alhamdulillah cikin yardar Allah da ikon sa yan'uwan ƙawar amaryar duk sun yarda sun amince kuma an ɗaura aure.

Daga gefen gidan angon kuma uwar marayun shanga Hajiya. Saudatu Abdullahi Shanga, uwa ga ango ta ɗauke ma uwayen amaryar nauyin kayan ɗaki gaba ɗaya kuma taba amaryar kuɗi Naira nubu hamsin (50k) idan taje gidan mijin ta ta nemi sana'a domin ta taimakama mijinta, Allah ya saka da alkhairi Amin.

Daga ƙarshe muna masu addu'a tareda fatan alkhairi Allah ya sanya ma wannan aure albarka ya kuma basu zuri'a ɗayyaba, Allah ya h**e ma wannan angon abin ciyar da ita.

MONEY DOGS ZASU RABA DOGS....DOGS miliyan daya zaa raba a cikin Project din MONEY DOGS Na biyu zuwa na goma kowanne zai ...
01/09/2024

MONEY DOGS ZASU RABA DOGS....

DOGS miliyan daya zaa raba a cikin Project din MONEY DOGS

Na biyu zuwa na goma kowanne zai samu DOGS guda dubu hamsin sannan daga na sha daya zuwa dari kowa zai samu DOGS guda dubu biyar...

Zasuyi amfani da yawan invite da akayi wajen selection din wadanda sukayi nasara...
https://t.me/money_dogs_bot/money_dogs?startapp=KN7pZ2w7

Zuwa 8 ga watan September ake sa ran kammalawa....

Scammer Jama'a Kuyi Hattara Da Wannan Dan Damfara.Yana Bin Mutane Da Sunan Zai Gyara Musu Whatsapp Account Dinsu Wanda Y...
12/07/2024

Scammer Jama'a Kuyi Hattara Da Wannan Dan Damfara.

Yana Bin Mutane Da Sunan Zai Gyara Musu Whatsapp Account Dinsu Wanda Yasamu Matsala.

Sunanshi Ahmadu Muhammad. Sunan Acct Number Shi Yaya Hussaini Ahmadu 0823984309
Access bank Yaya Hussaini Ahmadu

24/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Barr Goni Cele, Muhammad Magaji, Ali Aprahim

Bayan tafka zazzafar muhawara, majalisar Bundestag ta Jamus ta halasta fara noma da kuma amfani da ganyen wiwi daga rana...
24/02/2024

Bayan tafka zazzafar muhawara, majalisar Bundestag ta Jamus ta halasta fara noma da kuma amfani da ganyen wiwi daga ranar 1 ga watan Afrilun 2024.

DW Hausa
✍️Kabiru Jangwarzo Gobir

26/01/2024
17/09/2023

Yau sauran kwanaki kadan kotu ta kammala yanke hukuncin zaben Gwamnoni, inda muke hasashen hukuncin jihohin Kano da sokoto zaifi kowane daukar hankali. Bayansu sai wace jiha kuke ganin zai dauki hankali ?

Address

Abdullahi Fodio Road
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujallar Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujallar Sokoto:

Share