Office of the Press, Sokoto Ministry for Religious Affairs

Office of the Press, Sokoto Ministry for Religious Affairs This page was created to promote and publicize the activities of Sokoto state Ministry for Religious

07/07/2025
AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BUYU KACAL NA GWAMNATIN MAIGIRMA Dr. AHAMAD ALIYU Fcna"Bangare na hudu"Ma'aikatar Kula da...
27/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BUYU KACAL NA GWAMNATIN MAIGIRMA Dr. AHAMAD ALIYU Fcna

"Bangare na hudu"

Ma'aikatar Kula da lamurran addini Karkashin jagorancin kwamishinan ta Associate Professor Jabir Sani Maihulla ta fito da shiraruwa na ilmantarwa domin ganin al'umma sun amfana musamman wajen gudanarda ibadar su dama al'amurran zaman takewa nayau da kulum Kuma Maigirma Gwamna ya aminta da aiwatar da wayannan shiraruwa na ilmantarwar.

Ma'aikatar lamurran addini ta gudanar da tarukkan horaswa tare da ilmantarwar kamar haka.

*Shirya horaswa ga ladannai masu Kiran sallah su Dari da tamanin 180 dake cikin birnin Sakkwato da Kuma ladannai dari dari 100 daga kananan hukumomi na kowane yankunan sanatoci dake jihar Sakkwato. Jimilar ladannai 480 aka horas akan babbar ibada ta Kiran sallah tare da basu kudaden jirga jirga da basu abinci da kayan karatu da daukar nauyin masu koyar dasu.
* Horaswa ga limamai da malamai 120 inda ma'aikatar Kula da lamurran addini tayi hadin guiwa da ofishin jekadancin saudiya.
* Shirya taron wayar dakai ga yan kasuwa
* Shirya taron ilmantarwar ga masu sana'ar yankan dabbobi da kaji.
* Shirya taron ilmantarwa ga marubura yan social media
* Shirya wayar dakai ga yan jarida

Dukkanin wayannan tarukkandai an dauki nauyi tare da bada dukkanin abubuwan bukata.

Wayannan ayukka na daga cikin shiraruwa da Gwamnatin Dr. Ahamad Aliyu ta gudanar a cikin shekaru biya Karkashin ma'aikatar Kula da lamurran addini da hazikin kwamishinan Dr. Jabir Sani Maihulla ke shugabanta.

Mun kawu muku albarkacin cikar wannan gwamnati ta Maigirma Dr. Ahamad Aliyu Fcna shekaru biyu.

Bello Abdullahi Gwadabawa
Jami'in hulda da jama'a 27/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL  NA GWAMNATIN Dr. AHAMAD ALIYU."Bangare na ukku.Ramadan feeding wato ciyarwa a...
26/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL NA GWAMNATIN Dr. AHAMAD ALIYU.

"Bangare na ukku.

Ramadan feeding wato ciyarwa a watan azumi na daga cikin gagarumin aikin addini na jinkai da Gwamnati Dr Ahamad Aliyu ta ingata a cikin shekara biyu.
* An samarda Karin manyan santoci har 155 tare da samar da kananan santoci har guda 300. Akwai ingantatcen abinci,
* Mabukata 200 kecin abinci a kowace rana a babban santa
* Akowace rana kenan murun 31,000 kecin abinci buda baki a birnin Sakkwato.
* An samarda irin wayannan santoci a dukkanin fadin kananan hukumomi 23 dake jihar Sakkwato.

*An samar tare da raba shimfidar sallah (carpets) ta waje da ta gida har kwatankwacin muraba'in mita 400,000 ga masallatai dake jihar Sakkwato.

*Gyara tare da fadaada babban makabarta dake kuryi
*Gyaran makabartar jibdawa
*Samarda makabartu sabbi a gidan ganau da katami dake silami
*An samar tare da raba kayan aiki ga makabartu goma shabiyar.

Wayannan ayukka sun gudana ne duk a cikin shekaru biyu na Maigirma Gwamna Dr. Ahamad Aliyu Fcna Karkashin ma'aikatar Kula da lamurran addini wadda Maigirma kwamishina Associate professor Jabir Sani Maihulla yake jagoranta.

Albarkacin cika shekaru biyu na Maigirma Gwamna zamu cigaba da kawu muku.

Bello Abdullahi Gwadabawa
Jami'in hulda da jama'a 26/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL NA GWAMNATIN Dr. AMADU !"Kashi na biyu"Bayaga jerin masallatan jumu'a da muka ...
25/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL NA GWAMNATIN Dr. AMADU !
"Kashi na biyu"

Bayaga jerin masallatan jumu'a da muka zayyano muku a kwai masallatan Jumu'a sama ga taalatin a cikin garin sakkwato da kananan hukumomi wadanda dukkanin su aikin su yakai mataki na karshe ga kammalawa.

"BANGARE NA BIYU"

Shima bangaren bada tallafi, Gwamnarin jihar sakkwato karkashin ma'aikatar kula da lamuran taba da tallafi kamaar haka
* Farfado da tallafin kudade na wata wata ga malamai masu wa'azi (grass roots teachers)
*Bada tallafin kudade da abinci ga limamai na'ibbai da ladannai a kowane lokaci
* Bada tallafin kudaden ga kun giyoyin addini
* Samarda motoci ga kungiyoyin addini
* Bada kudaden gudanarwa (cash allocation) ga masallatan Jumu'a tis'in dake jihar sakkwato domin kula da masallatan
Bada tallafin kudaden sayen ragunan sallah ga malaman addini goma goma dake dukkanin mazabun jihar sakkwato
* Bada tallafin kudaden sufuri ga daliban makarantun almajirci dake Shuni da Wamakko idan aka bada hutu

Wannandai duka wani bangare ne na kokarin maigirma gwamna Dr Ahamad Aliyu Fcna bisa ga shawarwari na kwamishinan ma'aikatar kula da lamuran addini ta jihar sakkwato Associate professor Jabir Sani maihulla ga cigaban ayukkan addini a jihar sakkwato duk a cikin shekaru biyu.

Zamu ci gaba da kawu muku albarkacin cikar wannan gwamnati shekaru biyu.

Bello Abdullahi Gwadabawa
Jami'in hulda da jama'a 25 06 2025

25/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL NA GWAMNATIN Dr. AMADU !
"Kashi na biyu"

Bayaga jerin masallatan jumu'a da muka zayyano muku a kwai masallatan Jumu'a sama ga taalatin a cikin garin sakkwato da kananan hukumomi wadanda dukkanin su aikin su yakai mataki na karshe ga kammalawa.

"BANGARE NA BIYU"

Shima bangaren bada tallafi, Gwamnarin jihar sakkwato karkashin ma'aikatar kula da lamuran taba da tallafi kamaar haka
* Farfado da tallafin kudade na wata wata ga malamai masu wa'azi (grass roots teachers)
*Bada tallafin kudade da buhuhuwan abinci ga limamai na'ibbai da ladannai a kowane lokaci
* Bada tallafin kudaden ga kun giyoyin addini
* Samarda motoci ga kungiyoyin addini
* Bada kudaden gudanarwa (cash allocation) ga masallatan Jumu'a tis'in dake jihar sakkwato domin kula da masallatan
Bada tallafin kudaden sayen ragunan sallah ga malaman addini goma goma dake dukkanin mazabun jihar sakkwato
* Bada tallafin kudaden sufuri ga daliban makarantun almajirci dake Shuni da Wamakko idan aka bada hutu

Wannandai duka wani bangare ne na kokarin maigirma gwamna Dr Ahamad Aliyu Fcna bisa ga shawarwari na kwamishinan ma'aikatar kula da lamuran addini ta jihar sakkwato Associate professor Jabir Sani maihulla ga cigaban ayukkan addini a jihar sakkwato duk a cikin shekaru biyu.

Zamu ci gaba da kawu muku albarkacin cikar wannan gwamnati shekaru biyu.

Bello Abdullahi Gwadabawa
Jami'in hulda da jama'a 25 06 2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL !!Maigirma Gwamnan jihar Sakkwato a cikin shekari biyu ya canja taswira, fasal...
24/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL !!

Maigirma Gwamnan jihar Sakkwato a cikin shekari biyu ya canja taswira, fasali tare da tsarin ayukkan bangarorin addin musulunci a jihar Sakkwato inda masallatan Jumu'a' da na hamsus salawatu s**a samu cikakkar kulawa ta haujin gina sabbi gyarawa rare da inganta wasu Wanda a halin yanzu masallatai a jihar Sakkwato sun kasance kamar masallatai a kasashen larabawa

Wadannan ayukkan na addini dake gudana a jihar Sakkwato wani kokari na na Maigirma Gwamna mai kishin addini hadi da samun shawarwari na haziki, gwarzo Kuma babban malamin addinin musulunci a najeriya dama afrika baki daya shehin .malami Associate professor Jabir Sani Maihulla.

Ga wasu bangare na ayukkan da aka kammala., Kuma albarkacin cika wayannan shekari biyu na Maigirma Gwamna zamu cigaba da kawu muku ayukkan da aka kammala a Karkashin wannan ma'aikatar Mai tarin albarka ma'aikatar Kula da lamurran addini ta jihar Sakkwato wadda Associate Professor Jabir Sani Maihulla yake shugabanta.

* Masallacin Jumu'a na Sheaikh Gumi
* Masallacin Jumu'a na Sheaikh Abdullahi Bn Fodio
* Masallacin Jumu'a na wamakko
* Masalcin Izala dake garin kware
* Masallacin Jumu'a na sultan Maccido
* Masallacin Jumu'a na garin yabo
* Masallacin Jumu'a na Sheaikh Musa Ayuba lukuwa
* Masallacin isa Wasagu
* Masallacin Malam Buhari Dan Shehu
* Masallacin Jumu'a na shagari
* Zawiyar Sayydl Abal Abbas
* Madarisatul tahasinu
* Kirkiro da hukumar hisbah, samarda kwararun maaikata da samarda kayan aikin.

Zamu cigaba da kawo muku.

Bello Abdullahi Gwadabawa
Jami'in Hulda da jama'a
24/06/2025
*

24/06/2025

AYUKKAN ADDINI A CIKIN SHEKARU BIYU KACAL !!
"Kashi na farko"

Maigirma Gwamnan jihar Sakkwato a cikin shekari biyu ya canja taswira, fasali tare da tsarin ayukkan bangarorin addin musulunci a jihar Sakkwato inda masallatan Jumu'a' da na hamsus salawatu s**a samu cikakkar kulawa ta haujin gina sabbi gyarawa tare da inganta wasu, Wanda a halin yanzu masallatai a jihar Sakkwato sun kasance kamar masallatai a kasashen larabawa

Wadannan ayukkan na addini dake gudana a jihar Sakkwato wani kokari na na Maigirma Gwamna mai kishin addini hadi da samun shawarwari na haziki, gwarzo Kuma babban malamin addinin musulunci a najeriya dama afrika baki daya shehin .malami Associate professor Jabir Sani Maihulla.

Ga wasu bangare na ayukkan da aka kammala., Kuma albarkacin cika wayannan shekari biyu na Maigirma Gwamna zamu cigaba da kawu muku ayukkan da aka kammala a Karkashin wannan ma'aikatar Mai tarin albarka ma'aikatar Kula da lamurran addini ta jihar Sakkwato wadda Associate Professor Jabir Sani Maihulla yake shugabanta.

* Masallacin Jumu'a na Sheaikh Gumi
* Masallacin Jumu'a na Sheaikh Abdullahi Bn Fodio
* Masallacin Jumu'a na wamakko
* Masalcin Izala dake garin kware
* Masallacin Jumu'a na sultan Maccido
* Masallacin Jumu'a na garin yabo
* Masallacin Jumu'a na Sheaikh Musa Ayuba lukuwa
* Masallacin isa Wasagu
* Masallacin Malam Buhari Dan Shehu
* Masallacin Jumu'a na shagari
* Zawiyar Sayydi Abul Abbas
* Madarisatul tahasinu
* Kirkiro da hukumar hisbah, samarda kwararun maaikata da samarda kayan aikin.

Zamu cigaba da kawo muku.

Bello Abdullahi Gwadabawa
Jami'in Hulda da jama'a
24/06/2025
*

23/06/2025

CONGRATULATORY MESSAGE

Sokoto state ministry for Religious affairs under its courageous commissioner Associate professor Jabir Sani Maihulla congratulate the projects governor, the governor who transformed the Sokoto state in to standard, His Excellency the executive governor of Sokoto state Dr. Ahamad Aliyu Fcna
For his two blessing years in office.

No doubt His Excellency the Islam and Muslims are proud of you been a leader who's brought numerous achievements in Islamic perspective .
We are praying to Almighty Allah to continue protect and guide you with many years more jn peace with our dear state

Bello Abdullahi Gwadabawa
Public Relations Officer

Masha Allah Allah muna Kara godema
23/06/2025

Masha Allah Allah muna Kara godema

CONGRATULATORY MESSAGE

Sokoto state ministry for Religious affairs under its courageous commissioner Associate professor Jabir Sani Maihulla congratulate the projects governor, the governor who transformed the Sokoto state in to standard, His Excellency the executive governor of Sokoto state Dr. Ahamad Aliyu Fcna
For his two blessing years in office.

No doubt His Excellency the Islam and Muslims are proud of you been a leader who's brought numerous achievements in Islamic perspective .
We are praying to Almighty Allah to continue protect and guide you with many years more in peace and with our dear state

Bello Abdullahi Gwadabawa
Public Relations Officer

CONGRATULATORY MESSAGESokoto state ministry for Religious affairs under its courageous commissioner Associate professor ...
23/06/2025

CONGRATULATORY MESSAGE

Sokoto state ministry for Religious affairs under its courageous commissioner Associate professor Jabir Sani Maihulla congratulate the projects governor, the governor who transformed the Sokoto state in to standard, His Excellency the executive governor of Sokoto state Dr. Ahamad Aliyu Fcna
For his two blessing years in office.

No doubt His Excellency the Islam and Muslims are proud of you been a leader who's brought numerous achievements in Islamic perspective .
We are praying to Almighty Allah to continue protect and guide you with many years more in peace and with our dear state

Bello Abdullahi Gwadabawa
Public Relations Officer

Adresse

Ogunia

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Office of the Press, Sokoto Ministry for Religious Affairs publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager