
05/12/2023
Ina mai amfani da Wannan damar na taya babana kuma my mentor, professor Mustapha namakka, akan wannan appointment da ya samu.
Ina addu'a Allah Ya kiyaye ka, kuma ya tsare ka daga sharrin masu sharri, kuma ya baka ikon sauke wannan nauyin da aka aza maka. Ameen
Congratulations 🥳 once again.