SHAFEEOU SAEED

SHAFEEOU SAEED Waɗanda s**a yi ĩmãni kuma zukãtansu s**an natsu da ambaton Allah. To, da ambaton Allah zukãta suke natsuwa


(1)

Sanarwa Sanarwa SanarwaInsha Allah Ranar Laraba Mai Zuwa Za'a Gabatar Da Gagarumar Muhadara 16/8/1447=4/2/2026A Masallac...
02/02/2026

Sanarwa Sanarwa Sanarwa

Insha Allah Ranar Laraba Mai Zuwa Za'a Gabatar Da Gagarumar Muhadara 16/8/1447=4/2/2026

A Masallacin Gwani Dan Zarga

Innalillahi wa inna ilaihi rajiuun yan uwa Allah yayi wa mai wannan shafin SHAFEEOU SAEED  rasuwa ranar lahadi don allah...
28/10/2025

Innalillahi wa inna ilaihi rajiuun yan uwa Allah yayi wa mai wannan shafin SHAFEEOU SAEED rasuwa ranar lahadi don allah ku saka shi a adduoinku
Ni da nake wannan rubutun yayan sa ne
Muna rokon Allah ya jikansa da rahama ya kuma gafarta masa
Ameeen yahayyyu ya qayyum
NGD

23/10/2025
Jama, a kutaya ni da addu'a kwana biyu nan babu lafiya ina neman addu, o, in kuMarasa lafiya na gida da na asibiti Allah...
23/10/2025

Jama, a kutaya ni da addu'a kwana biyu nan babu lafiya ina neman addu, o, in ku

Marasa lafiya na gida da na asibiti Allah ya basu lafiya

22/10/2025

Wannan shine ya miki ya miki

22/10/2025

Allahu Akbar kaji shugabanni nagari

 ! ya'yan Manzon Allah guda nawa
21/10/2025

! ya'yan Manzon Allah guda nawa

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHAFEEOU SAEED posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SHAFEEOU SAEED:

Share