Gaskiya online

Gaskiya online Wannan shafin mun budashi ne domin kawo muku muhimman labarai na gaskiya masu asali da kuma tushe.

DA DUMI-DUMI: Tinubu ya nada Janar Christopher Musa, a matsayin babban Ministan Tsaro. Wane fata zaku mishi?
02/12/2025

DA DUMI-DUMI: Tinubu ya nada Janar Christopher Musa, a matsayin babban Ministan Tsaro.

Wane fata zaku mishi?

DA DUMI-DUMI: Yanzu cikin daren nan babban ministan tsaro na kasa Badaru ya ajiye mukaminsa a daren nan. Me za ku ce?
01/12/2025

DA DUMI-DUMI: Yanzu cikin daren nan babban ministan tsaro na kasa Badaru ya ajiye mukaminsa a daren nan.

Me za ku ce?

Innalillahi wa-inna ilaihi rajiun Allah yayi ma shahararre Kuma babban malamin addinin musulunci rasuwa wato sheikh Dahi...
27/11/2025

Innalillahi wa-inna ilaihi rajiun
Allah yayi ma shahararre Kuma babban malamin addinin musulunci rasuwa wato sheikh Dahiru Usman bauchi a cikin Daren jiya, Muna Fatan Allah kayi masa rahma kahaskaka makwancinsa.

INNALILAHI WA INNA ILAHI RAJI'UUN!Abin tausayi....Wannan baiwar 'yan bindiga sun tarwatsa garinsu sun yi gudun hijira zu...
27/11/2025

INNALILAHI WA INNA ILAHI RAJI'UUN!

Abin tausayi....

Wannan baiwar 'yan bindiga sun tarwatsa garinsu sun yi gudun hijira zuwa Tsafe, da rana tsaka ana raba misu abinci domin su ci kwatsam aka sanarda ita cewa 'yan bindiga sun kashe mijinta bayan da ya koma kwaso misu sauran kayansu.

Fisabilillahi wane hali ne ake so a saka al'ummar Arewa ne?

DA DUMI-DUMI: Yanzu haka sojoji sunyi juyin mulki a kasar Guinea Bissau, har sojoji sun k**a shugaban kasar.
26/11/2025

DA DUMI-DUMI: Yanzu haka sojoji sunyi juyin mulki a kasar Guinea Bissau, har sojoji sun k**a shugaban kasar.

TIRKASHI: Alburusai sun zubo a tsakiyar t**i a lokacin da wata mota tazo wucewa a bakin jami'ar ABU Zaria.
26/11/2025

TIRKASHI: Alburusai sun zubo a tsakiyar t**i a lokacin da wata mota tazo wucewa a bakin jami'ar ABU Zaria.

Donald Trump ya fusata kan marsalolin tsaron nigeriaAmerica zasu aikowa najeriya da tallafin kayan tsaro irin na zamani ...
24/11/2025

Donald Trump ya fusata kan marsalolin tsaron nigeria

America zasu aikowa najeriya da tallafin kayan tsaro irin na zamani da na'urori.

Shin kuna ganin za'a iya magance matsalar tsaro idan ankawo wannan tallafin?

Cin hanci da rashawa yayi katutu acikin jami'an gwamnati da jami'an tsaro, duk kayan aikin da america zata aiko ba za suyi aiki ba matuƙar ana barin shafaffu da mai su na yadda sukeso acikin wannan ƙasar.

Hukunta duk wani mai laifi, tare da tsayarda gaskiya da adalci shine kaɗai zai gyara wannan ƙasar.

DA DUMI-DUMI: Zamu sace Tinubu a kwanaki masu zuwa, inji wani kwamandan ’yan ta’adda a wani sabon bidiyo, bayan sun sace...
24/11/2025

DA DUMI-DUMI: Zamu sace Tinubu a kwanaki masu zuwa, inji wani kwamandan ’yan ta’adda a wani sabon bidiyo, bayan sun sace dalibai a Kebbi da Niger.

Kamfanin NNPC na kasa na yima Yan kasa Albashirin cewa ya samu gwaggwa6ar ribar da tazzarce Naira trillion 5 dagga tago ...
24/11/2025

Kamfanin NNPC na kasa na yima Yan kasa Albashirin cewa ya samu gwaggwa6ar ribar da tazzarce Naira trillion 5 dagga tago mashin cire tallafin Mai da shugaban kasa Asiwaju yayyi. Acikin Shekarar 2024

Shin cire tallafin Mai ya amfane ku a fannin Abubuwan more rayuwa?

Yan kasa mi za kuce
Kufada muna ra'ayoyinku a comment section.

PDP ta buƙaci Shugaba Tinubu ya yi murabus idan ba zai iya kare rayuka da dukiyoyin ’yan Najeriya ba, tana mai cewa rufe...
24/11/2025

PDP ta buƙaci Shugaba Tinubu ya yi murabus idan ba zai iya kare rayuka da dukiyoyin ’yan Najeriya ba, tana mai cewa rufe makarantu ba shi ba ne maganin hare-haren ’yan bindiga da ke sace ɗalibai a makarantu.

Address

Ahmad Rufa'i Road
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share