24HoursNews

24HoursNews Don Allah kayi like and share this page

10/12/2021
09/12/2021

محمدر سوالله

Fasinjoji 21 ciki harda jinjiri 'yan bindiga s**a kona a wata motar fasinja sokoto~inji 'yan sanda. Rundunar 'yan sandar...
08/12/2021

Fasinjoji 21 ciki harda jinjiri 'yan bindiga s**a kona a wata motar fasinja sokoto~inji 'yan sanda.

Rundunar 'yan sandar jahar da ke arewacin Nigeria ta ce akalla mutun 21 ne wasu 'yan bindiga s**a kona a wata motar fasinja lokacin da su ka musu kwantun bauna.

Cewar wasu daga cikin iyalan maragayan mutun yafi 42 ne ke cikin motar lokacin da s**a kona ta kurmus.

08/12/2021

ANNABI MUHAMMADU!

'Yan ta'adda sun kona wata moto mai dauke da fasinjoji fiye da 40.Rahoto daga jahar sokoto da ke arewacin na Nigeria na ...
07/12/2021

'Yan ta'adda sun kona wata moto mai dauke da fasinjoji fiye da 40.

Rahoto daga jahar sokoto da ke arewacin na Nigeria na cewa 'yan bindinga sun kona wata motar fasinjoji kormus da ke dauke da mutun 42~

Rahotannin sun ce motar fasinjoji ta fito ne daga karamar hukumar sabon birni dake jahar domin yin kaura zuwa wasu yankuna dake Nigeria saboda matsin lamba da suke sha daga 'yan ta'addan.

Kukan waye na gaskiya kan talaka!!!!
07/12/2021

Kukan waye na gaskiya kan talaka!!!!

Buhari ya kuka da yadda wasu ma'aikata ke bayyana tsofaffin ayyuka a matsayin sabbi. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya b...
07/12/2021

Buhari ya kuka da yadda wasu ma'aikata ke bayyana tsofaffin ayyuka a matsayin sabbi.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta dauki mataki domin ganin an dakile Wadaka da kudi

Shugaba Muhammadu Buhari ya sha alwashin daukan tsatsauran mataki kan duk wanda aka samu da hannu cikin wannan murda~murdar!

Gobara ta kashe mutun 36a gidan yari. Saka makon wata mummunar gobara da ta tashi a gidan yarin Burundi babban birnin ka...
07/12/2021

Gobara ta kashe mutun 36a gidan yari.

Saka makon wata mummunar gobara da ta tashi a gidan yarin Burundi babban birnin kasar Gitega tayi sana diyyar mutuwar akalla mutun 36,yayin da fiye da mutun 64 s**a jikkata.

Anya~Barcelona zata fito champion league kowa!? Mu tattauna! 24hoursnews.
07/12/2021

Anya~Barcelona zata fito champion league kowa!?

Mu tattauna!

24hoursnews.

KU BAYYANA: nawane kudin siminti agarin ku?
07/12/2021

KU BAYYANA: nawane kudin siminti agarin ku?

Zan fito takarar Shugaban Kasa a Nigeria~Mallan Nazir Sheikh 'Dahiru Bauchi. Shahararren malamin Addinin Muslimci sheikh...
06/12/2021

Zan fito takarar Shugaban Kasa a Nigeria~Mallan Nazir Sheikh 'Dahiru Bauchi.

Shahararren malamin Addinin Muslimci sheikh 'Dahiru Bauchi Yayi wa 'Daya daga cikin 'ya 'yansa Izni daya fito Takarar neman shugaban Qasa a Nigeria 2023 wato Nazir Sheikh 'Dahiru Bauchi.

06/12/2021

He was born on Monday
death on Monday
S💞A💞W

Address

RABAH
Sokoto

Telephone

+2349019616058

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 24HoursNews posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to 24HoursNews:

Share