Kabir Almustapha Fandirma

Kabir Almustapha Fandirma Qur'an Lover ❤️
Arabic Student
Engineering Student
Graphic Designer
Software Developer

07/08/2025

In sha Allah zuwa anjima zamuyi tambayoyin Addini, mutane 5 na farko da s**a amsa correct zamuyi musu kyauta.

07/08/2025

Antambayi wani Malami akan wace shawara zai ba daliban ilimi sai yace:

"Ina basu shawarar su haddace Alqurani"💕

No matter how much it hurts now, someday you will look back and realize Allah  changed your life for the better.May Alla...
26/07/2025

No matter how much it hurts now, someday you will look back and realize Allah changed your life for the better.

May Allah keep making life easy for us 🙏

Recruitment Update Civil Defence, Fire Service da kuma Prisons.Zasu buɗe portal na daukan maaikata a 26 ga wannan watan....
23/06/2025

Recruitment Update

Civil Defence, Fire Service da kuma Prisons.

Zasu buɗe portal na daukan maaikata a 26 ga wannan watan.

Ga masu so a cika musu sai suyi mana magana.

07039350100

17/04/2025

TUNATARWA
Gobe Juma'a, Kada ka rasa sallar asuba a cikin Jam'i.
Allah Ya bamu ikoh 🤲

10/04/2025

Gobe Juma'a 😊❤️
'Yan Uwa Masu Albarka wace TUNATARWA zaku yi mana?

27/12/2024

Custom sun fara ɗauka, ga masu buƙatar yin registration zasu iya mun mgn ta Whatsapp:
07039350100

Wanga sbu shi ake cewa ga Sa'a babu rabo, wayyo!!!If u didn't get it, forget about it 😂
05/12/2024

Wanga sbu shi ake cewa ga Sa'a babu rabo, wayyo!!!

If u didn't get it, forget about it 😂

Hardships often prepare ordinary people for an extraordinary destiny. May. Allah make it easy for us 😊🙏
21/10/2024

Hardships often prepare ordinary people for an extraordinary destiny.

May. Allah make it easy for us 😊🙏

Munayin ko wanne kalar aiki domin sanaar ku a cikin farashi mai sauki. Ga duk Mai so ya tuntubemu ta Whatsapp. 070393501...
21/10/2024

Munayin ko wanne kalar aiki domin sanaar ku a cikin farashi mai sauki.

Ga duk Mai so ya tuntubemu ta Whatsapp.

07039350100

12/10/2024

Muna saida exam pin:
WAEC, NECO NABTEB, Dss.
Ga Masu bukata should DM.

07/10/2024

Ka guji :

Shirka da girman Kai!

Suna daga cikin abubuwan da ke hallakar wa mafi girman halaka.

Address

Sokoto
141132

Telephone

+2347080141132

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabir Almustapha Fandirma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kabir Almustapha Fandirma:

Share