Abdul A Y

Abdul A Y NOTE: ⚠️ Wannan Ba Shafin Abdul A Y Bane

12/03/2026

Super 😄😅

Super Na muku barka sa shan ruwa
03/03/2026

Super Na muku barka sa shan ruwa

Brk Da Shan Ruwa 🥛Bisimillah Kuh Jama a🙌
28/02/2026

Brk Da Shan Ruwa 🥛Bisimillah Kuh Jama a🙌

Plz Dame Nayi Muku kama….?
26/02/2026

Plz Dame Nayi Muku kama….?

26/02/2026

Super wajen mai Kankana �

27/12/2025

Part 2

DA ƊUMI ƊUMI: Ba Za'a Sake Yin Zaman Sulhu da Yan Bindiga Ba, Sannan Farmakar yan Ta'adda Babu jiran Umarni, Zan Hukunta...
04/12/2025

DA ƊUMI ƊUMI: Ba Za'a Sake Yin Zaman Sulhu da Yan Bindiga Ba, Sannan Farmakar yan Ta'adda Babu jiran Umarni, Zan Hukunta duk Wani Soja Wanda yake jiran Umarni domin ya farmaki Yan Ta'adda, Cewar Christopher Musa

Sabon Babban Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya ce bai kamata a yi wata tattaunawa da ’yan ta’adda ko biyan musu kudin fansa a ƙasar nan ba.

Ya kuma ce yaki da matsalar rashin tsaro a Najeriya ba zai yi tasiri sosai ba sai idan ƙasar ta kafa ingantacciyar babbar rumbun bayanan ƙasa (national database) guda ɗaya da zai kunshi kowane dan ƙasa, tare da haɗa dukkan tsarin tsaro, bankuna da na tantance shaidar mutum wuri guda.

Da yake magana a yayin tantance shi a matsayin Minista a Abuja, Janar Musa ya dage da cewa dole ne gwamnati a dukkan matakai ta aiwatar da cikakken haramta biyan kudin fansa da kuma tattaunawa da ’yan ta’adda, yana mai gargaɗi cewa irin waɗannan matakai na ƙara ƙarfafa masu laifi ne kawai.

03/12/2025

Tarihi

02/12/2025

Tarihi

01/12/2025

Tarihin mansa musa
The richest person in Africa 🌍

01/12/2025

Tarihi

01/12/2025

Sai fa ana auren mata hudu hudu

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul A Y posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdul A Y:

Share