17/12/2025
Malama Zeenatuddin Ibrahim ta ziyarci makwancin Shahid Qasim Umar, Malama ta ziyarci Shahid Qasim ne a makwancinsa dake gidanshi a anguwar mabera ta jahar Sokoto.
Su Malama sun gudanar da addu'a na musamman gasu Shahid, muna fatan Allah ya karbi addu'a ya sakawa su malama da Alkhairi.
Shahid Qasim Memory's
16th/ Dec/ 2025