
02/01/2023
Inason inyi amfani da wannan damar in isar da saqon godiyar Maigirma Zannan sokoto, Daya daga cikin jagororin wannan jam’iyyar tamu mai Albarka (PDP).
Mai girma Zannah na godiya ga ilahirin jama’ar Wamakko Local Government da duk wanda yasamu halartar taron Wamakko a yau, akan namijin kokorin da s**ayi tunda safe suna jira har lokacin da manyan baqi s**a iso.
Yace mutane sunbar sano’in su da ayukkansu s**a taru a wamakko saboda soyayya da qauna dake tsakaninsu da wannan tafiyar Mai Albarka.
Allah ya hutar da gajiya kuma Allah ya bamu Sa’a daga Sama Har kasa.
Ameen.