Soyayyar fiyayyan halitta annabi Muhammad

Soyayyar fiyayyan halitta annabi Muhammad Annabi shine masoyin mu nagaba da kohwa

YA ALLAH KA NUNA Muna munje Adam Mai Salati
03/12/2024

YA ALLAH KA NUNA
Muna munje
Adam Mai Salati

Kasa Allah ya bata damar tacenye tsukar da ke jikin dan adam idan ya mutu amma batada ikohn cenye imani ya Allah karayam...
22/09/2024

Kasa Allah ya bata damar tacenye tsukar da ke jikin dan adam idan ya mutu amma batada ikohn cenye imani ya Allah karayamu da soyayyar annabi muhammad s a w kasa mumutu muna musulmanmu

22/09/2024

Wallhi dukkan zuciyar da takeson annabi bata rabuwa da samun annuri
Muso annabi kohda za'a daurenmu

24/08/2024

Ya Allah kasa dukkan lokacen da zamu mutu Allah yasa mucika da kalmar shahada ameen ya allah

la ilaha illallah
20/07/2024

la ilaha illallah

20/07/2024

ALLAH kasa annabi ya cecemu ameen ya allah

Vacation time ✅✅✅Alhamdulillah Allah kakarawa malan lafiya Amen ya Allah
25/06/2024

Vacation time ✅✅✅
Alhamdulillah Allah kakarawa malan lafiya Amen ya Allah

Today is the best photo 💪✅💓👆😊🌆Kawo beti daya💓💓💓💓✅✅✅✅
25/06/2024

Today is the best photo 💪✅💓👆😊🌆
Kawo beti daya💓💓💓💓✅✅✅✅

23/05/2024

Duniya tayi duho amma zuwan annabi ta haskaka y allah kahaska kamu da hasken annabi Muhammad s a w

23/05/2024

Za"ake lokacinda kohwa baason kohwa alokacen zaka karasanin waye annabi Muhammad s a w

20/05/2024

Mutuwa dolece
Ya Allah kasa mucika DA imani amen ya Allah alfarmar fiyayyan halitta annabi Muhammad s a w

Address

Dundaye, Sokoto
Sokoto
ALIYU081

Telephone

+2348065839583

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Soyayyar fiyayyan halitta annabi Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Soyayyar fiyayyan halitta annabi Muhammad:

Share