Sokoto Online

Sokoto Online SokotoOnline jarida ce mai kawo sahihin labarai.

"Iran ta tafka babban kuskuren na kaiwa kasa ta hari, don haka zata dandana kudarta";-Cewar Faramistan kasar Benjamin Ne...
01/10/2024

"Iran ta tafka babban kuskuren na kaiwa kasa ta hari, don haka zata dandana kudarta";-Cewar Faramistan kasar Benjamin Netanyahu

Idan Allah ya maka budi mata nawa kake da burin aure?1✅2✅3✅4✅
14/12/2023

Idan Allah ya maka budi mata nawa kake da burin aure?

1✅
2✅
3✅
4✅

Dan takarar Gwamnan jihar Sokoto Mohammed Sadiq ya yi wa jaridar Nasara jaje akan abin da ya faru da su na asaraTsohon d...
28/08/2023

Dan takarar Gwamnan jihar Sokoto Mohammed Sadiq ya yi wa jaridar Nasara jaje akan abin da ya faru da su na asara

Tsohon dan takarar Gwamnan jihar Sokoto Mohammed Sadiq ya yi wa jaridar Nasara jaje akan abin da ya faru da su na asara.

Sadiq ya roki Allah madaukakin sarki da ya mayarwa gidan jaridar ta Nasara da mafificin alkairin sa.

Address

Bello Way
Sokoto
55544

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sokoto Online:

Share