Malam Murtala Bello Sokoto

Malam Murtala Bello Sokoto Domin 'kyautata tarbiyya, saita tunani da kuma iyarda sa'kon Allah da manzonSa, a cikin hikima da kuma salo irin na zamani.

06/10/2025

Wlh Turuzzan Birni Sun Zalumci Talakkawan Arewa Wai Wadannan Ake Cewa Anyi Sulhu Dasu An Barmusu Mak**ai Hannunsu Saboda Sunada Gata

05/10/2025

'Yan ta*adda Gãta garesu Nigeria.

05/10/2025

* 'Yan Bidi'ah sunkira ruwa.
*Saƙo Zuwãga gwamnan Kano mun ji Saƙonka ka jira Namu.

01/10/2025

Kasa Takoma Hannun 'yan Sari Allah Ya Isarma Talakkawan Arewa Ga Turuzzan Birni

01/10/2025

Allah Sarki Inama Ace Malam Yana Raye Yaga Abinda Ke Faruwa Yanzu Allah Yajikanka Da Rahama

29/09/2025

Ina Masu Kare Turuzzan Birni? Ga Wata Sabuwar Kwangila Kuzo Kubada Amsa Kudin Da Masu Gidajenku keba 'yan Bindiga Namine?

Yanzu Zakaji Karnukkan Farautar Turuzzan Birni Sun Fara Hafshi🤔🤔🤔🤔🤔
29/09/2025

Yanzu Zakaji Karnukkan Farautar Turuzzan Birni Sun Fara Hafshi🤔🤔🤔🤔🤔

Jami'an leken asirin kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso, na shirin fallasa manyan 'yan siyasar Najeriya wadanda ke yi wa 'yan bindiga hidima a yankin arewa maso yammacin kasar.

Hukumomin kasashen sun ce suna rike da sunayen wasu manyan 'yan siyasar Najeriyar, kuma sun k**a wasu daga cikin masu sayar wa 'yan bindiga mak**ai, kuma tuni suke gudanar da bincike.

Hoto: CNSP

29/09/2025

Innalillahi waina ilaihi rajiun!
Turuzzan Birni Sunanan Sunasa Ana sakin Kwamandodin Yan Ta'adda K**ar Yadda Wannan Kasurgumin Dan Ta'adda Yafada Cewa Mutanensu Da Aka K**a Shine Dalilin Da Yassa S**ace Azo Ayi Sulhu To Akwai Sauran Comandodinsu Da Ba'a Sakoba kuma Akwai Wasu Da Aka K**a Da bindinga Kwannan Nan suma Suna Kira Asakosu To Wai da Masu Sa Asaki Irin Wadannan Yan Ta'adda Dasu Wadannan Yan Ta'adda Wayafi Zama Hatsari Cikin Alumma?

29/09/2025

Duk Mai Hankali Yasan Gwamnati 2 Ke Akwai Arewa Ta 'Yan Bindiga Da Ta Yan Siyasa Haka S**azo Dutsinma Katsina State Akayi Surutun Banza S**a kwashi Mak**ansu S**a Koma Daji Allah Ya Isarma Mutanen Arewa Ga Turuzzan Birni

28/09/2025

Asiri Sai Kara Tonuwa Yakeyi Inda Dan Bindiga ke Bayanin Alkawalinda Aka Daukarmusu Cewa Za'a Saki Comandodinsu Da Suke Hannun Jami'an Tsaro, Yakara Da Cewa Kuma Ana Basu Kudi da Basuda Yawa Suna Bada Mutane, Dama Ansha Faɗa Cewa kudi Ake biyansu Akarbo Mutane Azo Acema Mutane Anyi Sulhu kuma Cikin Sharadin 'Yan Ta'adda Bazasu Bada Makamiba Kawai An Mikamusu Bayin Allah Suzama Bayi Garesu Domin Doka Tana Hannunsu.

28/09/2025

Wannan Itace Matsayarmu Kuma Komi Zakuyi Bazamu Chanzaba Insha allah Don Haka Kuma Daina Wani Kulle-Kulle Kufito Kuyi Duk Abinda Zakuyi

27/09/2025

Harkar Tsaron Nigeria Tashiga Hannun 'yan Sari Allah Ya Kawomuna Mafita

Address

Sokoto

Telephone

+2347036306509

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Murtala Bello Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category