27/11/2023
A satinda yagabata ne kungiyar nan ta cigaban matasan Bado takai ziyarar sada zumunta, a makarantun dake wannan yankin, wadanda sunka hada da Badon Rafi Primary school, GDSS Badon Barade ta Maza da Mata a kokarin da sukeyi don ganin ansamar da ingantaccen ilimi a yankin.