Sokoto Online

Sokoto Online Official Sokoto Online✅

Ku aiko mana tallace-tallacen ku domin tallata muku hajojin ku.
(1)

03/09/2026

Mu sanya al'ummar Funtua a cikin addu'a, 'yan bindiga sun afkawa garin, yanzu haka an kira Sallah ko ina domin mutane su fito.

WATA SABUWA: Al'ummar jihar Zamfara sun fito akan tituna suna murna tare da mika godiya ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinu...
02/09/2026

WATA SABUWA: Al'ummar jihar Zamfara sun fito akan tituna suna murna tare da mika godiya ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu akan nada Sanata Abdul-aziz Yari shugaban yakin neman zabensa.

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Gudu da Tangaza Hon Sani Yakubu ya kwashe wata ukku yana rabawa matasan Gudu da Tanga...
02/09/2026

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Gudu da Tangaza Hon Sani Yakubu ya kwashe wata ukku yana rabawa matasan Gudu da Tangaza Mashuna ba tare da ya tsaya ba.

Shin ya naku wakilai? Shin suna tunawa da ku?

Da dumi-dumin su! Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto zai kaddamar shinfida hanya daga karamar hukumar Kware zuwa karamar hukumar ...
01/09/2026

Da dumi-dumin su!

Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto zai kaddamar shinfida hanya daga karamar hukumar Kware zuwa karamar hukumar Tangaza.

Sojoji sun yi nasarar hallaka na hannun damar shahararren dan bindingar nan Kachalla Maha wato Maniyo tare da wasu yaran...
31/08/2026

Sojoji sun yi nasarar hallaka na hannun damar shahararren dan bindingar nan Kachalla Maha wato Maniyo tare da wasu yaransa

Sojoji sun yi nasarar k*she babban kwamandan kachalla Maha kuma na hannun damansa mai suna ( Maniyo ) tare da yaran sa da misalin karfe 3:00 na daren yau, a yayin wani luguden wuta da su ka yi akan dabar kachalla Maha dake Karaduwa ta ƙaramar hukumar Matazu a jihar Katsina.

Allah ta'ala ya ƙara nauyin ƙasa yaci gaba da taimakon jami'an tsaronmu.

Comrd Yarima Bk

ALLAHU AKBAR: Yau dai Malam Ibrahim Muhammad Ibrahim ya koma ga Allah madaukakin sarki bayan fama da rashin lafiya na ci...
31/08/2026

ALLAHU AKBAR: Yau dai Malam Ibrahim Muhammad Ibrahim ya koma ga Allah madaukakin sarki bayan fama da rashin lafiya na ciwon hanta.

Ubangiji Allah ya jikansa da rahama.

Abba Sani Pantami

Zamu tabbatar da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi nasarar lashe zabe a karamar hukumarmu ta Gudu da jihar Sokoto ba...
31/08/2026

Zamu tabbatar da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi nasarar lashe zabe a karamar hukumarmu ta Gudu da jihar Sokoto bakidaya-Inji Matashi Mubarak Abubakar B***e

30/08/2026

Yanzu haka karar harbin bindigogi ake ji a karamar hukumar Tureta, inda ake fafatawa tsakanin 'yan bindiga da jami'an tsaro.

30/08/2026

Daga karshe dai kudi sun fada asusun Malam!

INNALILLAH WA INNA ILAHI RAJI'UUN! Allah ya yi wa Bello Muhammad Sharada rasuwa Allah ya yi wa daya daga cikin manyan 'y...
29/08/2026

INNALILLAH WA INNA ILAHI RAJI'UUN!

Allah ya yi wa Bello Muhammad Sharada rasuwa

Allah ya yi wa daya daga cikin manyan 'yan gwagwarmaya a Arewacin Najeriya Bello Muhammad Sharada rasuwa.

Allah ya jikansa da rahama.

Address

Bello Way Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share