Alu Ya Gode FM Radio

Alu Ya Gode FM Radio Broadcasting and media production company

03/01/2023

Shirin Birrul Walidaini tare da professor Isah Ali Pantami da misalin karfe 11:00 zuwa 12:00 pm kowace rana

22/08/2022

TAMBAYA:....

Kaine ka bawa wani Abokin ka Aron Kuɗi Naira Miliyan Huɗu 4,000,000 tun December 2020 akan zai biya ka a watanni biyu kacaal. Har 2021 ta shigo bai biya ba, kai daga bisani ma daina abota kuka yi domin baya ko ɗaukar wayar ka b***e shi ya ƙira ka.

Kayi kayi iya ƙoƙarin ka ya taimaka ya baka koda Miliyan Biyu ne ₦2,000,000 ka yafe sauran domin kana buƙatar kuɗi saboda yanayi da ka shiga na yau...

Abokin naka sai yace da kai shi fa kawai ₦1,500,000 zai iya baka ka manta da sauran....

Sai kaji baka da wani zaɓi da ya wuce ka karɓa... Nan take kafin ka kwanta bacci ka tura mishi account details ɗinka domin ya turo maka....

Kana tashi da safe, kana duba account da ɗinka sai ga kuɗi Miliyan Sha biyar ₦15,000,000 a ciki. Kayi ta duba wa kamar a mafarki cikin mamaki, sai fa ka tabbatar eh ₦15M ɗin ce a zahiri....

Ka ɗauko karamar wayarka da kake waya ka duba Kaga missed calls 53 Daga wannan abokin naka, ga kuma wassu messages guda 27 yana roƙon ka da ka taimaka ka dawo mishi da ₦13,500,000 tunda ₦1,500,000 yayi niyar turawa yayi kuskuren ƙara "0." ɗaya....

A matsayinka na wanda ya girma gidan tarbiya, menene zaka yi anan:

1. Mayar mishi ₦13,500,000?
2. Ɗaukan ₦4,000,000 gaba ɗaya?
3. Riƙe ₦15,000,000 gaba ɗaya?
4. Kashe wayar ka ka bar garin da ya sanka?

Muna sauraron ra'ayin masu karatu

05/08/2022

Ku kasance da Tafsirin Al Qur'ani Mai girma tare da Malam Bashar Ahmad Sani Dan fili da misalin karfe 3:00pm na kowace Rana.

Allah ya bamu ikon saurare mu kuma amfana da abubuwan da zamu saurara Ameen.

13/07/2022

Al'ummar jahar sokoto Barka da sallah da kuma wannan lokaci.

01/07/2022

Ku kasance damu domin fadakarwa ilmantarwa Hadi da Nishadantarwa.
Ingatattar murya zabin sakwatawa
Alu ya gode 94.3fm

Falalar Kwanaki 10 na farkon watan zulhijja na biyu karku Bari wannan garabasa ta wuceku.Listen to Falalar Kwanaki 10 na...
01/07/2022

Falalar Kwanaki 10 na farkon watan zulhijja na biyu karku Bari wannan garabasa ta wuceku.
Listen to Falalar Kwanaki 10 na farko a zulhijja 02 by chogeTv channel on

Listen to Falalar Kwanaki 10 na farko a zulhijja 02 by chogeTv channel on

Ku saurara don amfanin ku, Falalar Kwanaki 10 na farkon Zulhijja.Listen to Falalar Kwanaki 10 farko na zulhijja 01 by ch...
01/07/2022

Ku saurara don amfanin ku, Falalar Kwanaki 10 na farkon Zulhijja.
Listen to Falalar Kwanaki 10 farko na zulhijja 01 by chogeTv channel on

Listen to Falalar Kwanaki 10 farko na zulhijja 01 by chogeTv channel on

Listen to Zababbu wakokin mako Eps 94 by chogeTv channel on
19/05/2022

Listen to Zababbu wakokin mako Eps 94 by chogeTv channel on

Listen to Zababbu wakokin mako Eps 94 by chogeTv channel on

19/05/2022

Barka da wannan ranar Mai albarka, Allah ya bamu alhairan dake cikin ta.

Address

Sokoto
123456

Opening Hours

Monday 06:30 - 00:00
Tuesday 06:00 - 00:00
Wednesday 06:00 - 00:00
Thursday 06:00 - 00:00
Friday 06:00 - 00:00
Saturday 06:00 - 00:00
Sunday 06:00 - 00:00

Telephone

+2348164784354

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alu Ya Gode FM Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alu Ya Gode FM Radio:

Share

Category