B TEX

B TEX Facebook: Bilal Umar Assalafy Instagram: bilal_tex_ng

قل لن يصيبنا الا ما كتب الله لنا هو مولانا

Duk rayuwarku ta ƙare a jima'i da maganin ƙarfin maza 🥹Shiyasa masu siyarda maganin ƙarfin maza a nigeria sun fi masu de...
03/06/2026

Duk rayuwarku ta ƙare a jima'i da maganin ƙarfin maza 🥹

Shiyasa masu siyarda maganin ƙarfin maza a nigeria sun fi masu degree yawa
cp

Idan a ƙasashen waje ne, sai kamfanin wannan motar ya biya Ahmad XM diyyar wannan motarTashin wuta batare da dalili ba a...
01/06/2026

Idan a ƙasashen waje ne, sai kamfanin wannan motar ya biya Ahmad XM diyyar wannan motar

Tashin wuta batare da dalili ba a irin wannan motar alfarma wacce farashinta ya haura 300 million.

20/05/2026

Kuzo ku saye naku a B.TEX Gidan sauki da Inganci

fans

Idan kaje Islamiyyah, sama da budurwa 300 bayan shekara ɗaya zuwa biyu duk sunyi aureAmma budurwa a social media tana ba...
19/05/2026

Idan kaje Islamiyyah, sama da budurwa 300 bayan shekara ɗaya zuwa biyu duk sunyi aure

Amma budurwa a social media tana bayyana tsiraici, sama da shekaru biyar babu wanda yafuto ya nemi aurenta

🧏🏼‍♀️🧏🏼‍♀️🧏🏼‍♀️

Kamun kai yana janyo mijin aure👍

Bayyana tsiraici yana janyo yan iskan samari mazinata. 🙅‍♂️

fans@top fans

17/05/2026

A winner is a loser who tried more than one time 🧏‍♂️

Kafin kayi aure ka tambayi kanka "Shin kanadaabunda zaka ciyarda mace, ka dauki nauyin gida a kowace rana? ko kuwa burin...
16/05/2026

Kafin kayi aure ka tambayi kanka "Shin kanada
abunda zaka ciyarda mace, ka dauki nauyin gida a kowace rana? ko kuwa burin zama ango ne na kwana daya ke rufe maka ido?"
Aure ba fagen wasa bane, daukar nauyi ne mai matukar wahala. Ku tambaye magidanta acikin maza

fans

Acikin wannan kwandon, akwai magungunan cutuka har guda 100 inji wani mai tallar maganin gargajiya🤣🤔
15/05/2026

Acikin wannan kwandon, akwai magungunan cutuka har guda 100 inji wani mai tallar maganin gargajiya🤣🤔

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto For Governor 👏😁
15/05/2026

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto For Governor 👏😁

Hoto na farko a shekarar 2022Hoto na biyu a shekarar 2026 A rayuwa ko ba mutuwa akwai jarrabawa 🥹Jarumar fina-finan haus...
15/05/2026

Hoto na farko a shekarar 2022
Hoto na biyu a shekarar 2026

A rayuwa ko ba mutuwa akwai jarrabawa 🥹

Jarumar fina-finan hausa kenan Maryam Yahaya wacce Allah yayiwa jarrabawar rashin lafiya mai tsanani

Allah ta'ala ya ƙara baki lafiya da sauran al'umma baki ɗaya

Shiyasa ake son mutum ya kasance mai aikata alkhairi a lokacin da yake da dama, yake da lafiya, yake da arziki, da ƙuruciya kamin jarrabawarsa tazo masa.

Ya Allah kar ka jarrabemu da abunda zai taɓa imaninmu.

12/05/2026

VELENCO 🦅

fans

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when B TEX posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to B TEX:

Share