Bilal Umar Assalafy

Bilal Umar Assalafy Facebook: Bilal Umar Assalafy Instagram: bilal_tex_ng

قل لن يصيبنا الا ما كتب الله لنا هو مولانا
(3)

31/12/2025

Allahu Akbar Ya Allah ka jikan Dr Idris Abdul’aziz Bauchi Rh

Zakka ta fito fili ta ayyana masu amfana kamar miskinai, mabukata, matafiya, da masu bi bashi, wanda ke takaita amfani d...
30/12/2025

Zakka ta fito fili ta ayyana masu amfana kamar miskinai, mabukata, matafiya, da masu bi bashi, wanda ke takaita amfani da ba daidai ba.
Sabanin haka, da yawa daga cikin ‘yan Najeriya na fargabar cewa ba za a iya samun biyan haraji a kodayaushe zuwa amfanin jama’a ba saboda damuwar da aka dade ana yi game da cin hanci da rashawa da kuma raunin da aka samu.

Zakin Sunnah, Sheikh Abubakar Lawan Triumph, bayan ya yi wa masu karyar son Manzon Allah (saw) hayaki. Maimakon su karɓi...
30/12/2025

Zakin Sunnah, Sheikh Abubakar Lawan Triumph, bayan ya yi wa masu karyar son Manzon Allah (saw) hayaki. Maimakon su karɓi gaskiya su yi wa wannan tsoho raddi tare da kiransa ya janye munanan maganganunsa a kan fiyayyar halitta Annabi Muhammad (saw), a’a sai s**a fara zage-zage da surutai marasa amfani.

Shi ya sa Ahlus Sunnah s**a ce muku son Annabi (saw) ba furuci da baki kadai bane. Son Annabi (saw) shi ne yi wa Manzon Allah (saw) biyayya cikin dukkan umarninsa, gasgata shi, da yin addini irin yadda ya yi kuma ya koyar da Sahabbansa.

Ya ku ’yan Dariku, ba a zama masoya Manzon Allah (saw) da munafunci. Ba ku ga yadda Ahlus Sunnah s**a yi wa Husseini Libya ba? Sun bayyana maganarsa a matsayin kuskure tare da yi masa nasiha, ba su yi shiru ba. Domin manhajin Ahlus Sunnah ba rufa-rufa ba ne.

30/12/2025

Matasa ku nemi kudi

30/12/2025

Kar ku auro mace mai yafa gyale, akwai danasani acikin auren irinsu.

Ka jarraba budurwar da zaka auraIdan budurwa na sanya gyale, kace ita bakason tana sanya gyaleKa siyo hijabi kala biyu k...
30/12/2025

Ka jarraba budurwar da zaka aura

Idan budurwa na sanya gyale, kace ita bakason tana sanya gyale

Ka siyo hijabi kala biyu ka aika mata 📌

Daga ranar idan ka ƙara ganinta da gyale, to kawai ka nemi wata budurwa mai tarbiyyah

Wannan ba irin matar da ke yiwa miji biyayya bace.

30/12/2025

Ya Allah ka tsinewa wannan tsohon Albarka duk inda yake Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph hafizahullah

@ [592765100347865:49210: fans]

30/12/2025
Tabbas kalaman wannan tsohon rashin ladabi ne ga Manzon Allah (saw). Da ace wannan tsohon ya san wanene Manzon Allah (sa...
29/12/2025

Tabbas kalaman wannan tsohon rashin ladabi ne ga Manzon Allah (saw). Da ace wannan tsohon ya san wanene Manzon Allah (saw) daga cikin Al-Qur’ani, Hadisai ingantattu da tarihin Sirra tattacciya, da bai siffanta Manzon Allah (saw) da irin wadannan siffofi ba.

Masu karyar soyayyar Manzon Allah (saw) sun yi shiru kamar ba su ji komai daga bakin wannan tsohon ɗan cikinsu ba.

Wannan yana ƙara haskawa al-umma cewa kuna da hali irin na Yàhudawa; idan naku ya yi laifi sai ku ɓoye, ku nuna kamar ba ku ji komai ba. Amma Ahlussunnah kuna bibiyarsu da sharri, kuna juya musu magana duk saboda tsana da ƙiyayyarku a gare su. Tir!

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bilal Umar Assalafy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bilal Umar Assalafy:

Share