Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media بسم الله الذي لا يضر مع اسمه شئ في الارض ولا في السماء وهو السميع العليم ⁦

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO GIDAN SHAIKH ABUBAKAR JIBRIL DOMIN SADA ZUMUNCI.ALLAH Yacika Nufi Malam Babbah
11/08/2025

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO GIDAN SHAIKH ABUBAKAR JIBRIL DOMIN SADA ZUMUNCI.

ALLAH Yacika Nufi Malam Babbah

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO GIDAN SHAIKH ABUBAKAR JIBRIL DOMIN SADA ZUMUNCI.
11/08/2025

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO GIDAN SHAIKH ABUBAKAR JIBRIL DOMIN SADA ZUMUNCI.

Sheikh Bashir Ahmed Sani Sokoto Tareda Malam Bello Yabo Wayannan malaman Allah yakaremunasu Ameen
10/08/2025

Sheikh Bashir Ahmed Sani Sokoto Tareda
Malam Bello Yabo

Wayannan malaman Allah yakaremunasu Ameen

Allahu Akbar Allah ga bawanka sheikh
10/08/2025

Allahu Akbar Allah ga bawanka sheikh

WANE MUTUM
10/08/2025

WANE MUTUM

SAKKWATAWA GA NAKU...ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI GARIN LUKUWA DAKE CIKIN 'KARAMAR HUKUMAR GWADABAWA A INDA DANDAZON...
10/08/2025

SAKKWATAWA GA NAKU...

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI GARIN LUKUWA DAKE CIKIN 'KARAMAR HUKUMAR GWADABAWA A INDA DANDAZON MASOYA S**A ZO DOMIN SU GAISA DASHI.

Ameen🤲🤲

09/08/2025
09/08/2025

Daga Al'kalamin Shaikh Bashir Ahmad Sani;

- SU KUMA WAD'AN DA AKE TUROWA SUNA CIN MUTUNCIN MUTANE SUNA YI MUSU 'KAZAFI SUNYI DAI DAI ?!

-Mal Bashir Ahmad Sani Sokoto
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media

Wannan Katin Memori Mai Nauyin 32gb Yana Kunshe Da Cikakken Karatuttukan Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Sheikh Bashi...
09/08/2025

Wannan Katin Memori Mai Nauyin 32gb Yana Kunshe Da Cikakken Karatuttukan Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto, Wanda Ake Turawa A Duk Fadin Najeriya.

Karatuttukan Sune Kamar:

1. Complete Tafseer Na Al'qur'ani Daga 2008 Zuwa 2023.
2. Akwai Muhadarori Da Nasihohi Daban Daban.
3. Khudubobin Jumu'a
4. Karatuttukan Littaffan
*Sunan An Nasa'i
*Sunan Ibn Majah
*Rayuwar Sahabbai

Don Neman Karin Bayani, Ko Kuma Yin Odar Kuna Iya Kira Ko Kuma Ku Turawa Malam Haruna Wamakko Saqo A Wanna Number: 0903 177 2201

Rubutawa: Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO GARIN MAMMAN-S**A ACIKIN 'KARAMAR HUKUMAR GWADABAWA A INDA DANDAZON MASOYA S**AZ...
09/08/2025

ZIYARAR SHAIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO GARIN MAMMAN-S**A ACIKIN 'KARAMAR HUKUMAR GWADABAWA A INDA DANDAZON MASOYA S**AZO DOMIN SU GAISA DASHI.

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media

09/08/2025

Saurara Kaji ✨Lokacinda aka Turbude Sa'adu Annabi Muhammad ﷺ Yajuyo Ya ce: wallahi Dan kyallenda Sa'adu ke guge fuskanshi Wanda ALLAH yabashi acikin Aljannah yanzu Yafi duniya da abinda ke cikin ta tsada 🤲

08/08/2025

MALUMAN SUNNAH 🔥🔥

Fadhilatu Sheikh Bashir Ahmad Dan Fili Sokoto ❣️

HafizahuLlah ❣️

Allah Ya Kara Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka 🙏

✍️ Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media

Address

Koko Road
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share